Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

iran

  • Ranar Kare Hakkin Danadam Ta Duniya: Iran Ta yi Kira Da A Daina amfani Da Kare Hakkin Danadam, A matsayin Makami.

    Ranar Kare Hakkin Danadam Ta Duniya: Iran Ta yi Kira Da A Daina amfani Da Kare Hakkin Danadam, A matsayin Makami.

    Dec 10, 2016 12:17

    Ranar Kare Hakkin Biladama ta Duniya

  • Gwamnatin Iran Ta Yi Watsi Da Ikrarin Kasar Saudia Kan Ta Tura Yan Leken Asiri Zuwa Kasar

    Gwamnatin Iran Ta Yi Watsi Da Ikrarin Kasar Saudia Kan Ta Tura Yan Leken Asiri Zuwa Kasar

    Dec 07, 2016 05:41

    Gwamnatin kasar Iran ta yi watsi da tuhumar kasar saudia na cewa tana da yan leken asiri a kasarta

  • Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta

    Zarif: Iran Zata Dakatar Da Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Matukar Aka Aiwatar Da Takunkumi A Kanta

    Dec 03, 2016 18:03

    Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta dakatar da aiwatar da yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya matukar dai aka sake kakaba mata takunkumi.

  • Majalisar Dokokin Kasar Iran Tana Shirin Dawo Da Ayyukan Makamashin Nuklia Wanda Ta Dakatar A Shekarar Da Ta Gabata

    Majalisar Dokokin Kasar Iran Tana Shirin Dawo Da Ayyukan Makamashin Nuklia Wanda Ta Dakatar A Shekarar Da Ta Gabata

    Dec 03, 2016 05:50

    A wani shirin maida martani ga shirin gwamnatin kasar Amurka na tsawaita takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa kasar Iran na wasu shekaru 10 majalisar dokokin kasar Iran tana wasu shirye shiye na farfado da ayyukan nucliyar kasar a bangaroru ukku.

  • Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Dec 01, 2016 06:24

    Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.

  • Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu

    Iran Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Al'ummar Palastinu

    Dec 01, 2016 06:23

    Jamhuriyar Musulunci ta Iran sake jaddada goyon bayanta ga al'ummar kasar Palastinu a kokarin da suke yi na 'yantar da kansu daga mamayan yahudawan sahyoniya kamar yadda ta nuna damuwarta ainun da irin ci ga da rikon sakainar kashin da cibiyoyin kasa da kasa suke yi wa lamarin Palastinu da kuma ci gaba da gina matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ke yi.

  • َA Yau Ne Al'ummar Iran Da Mabiya Mazhabar Ahlul-Baiti (a.s) Suke Juyayin Shahadar Limami Na 8

    َA Yau Ne Al'ummar Iran Da Mabiya Mazhabar Ahlul-Baiti (a.s) Suke Juyayin Shahadar Limami Na 8

    Nov 30, 2016 08:43

    Miliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna gudanar da juyayin shahadar Limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon All...(s).

  • Martanin Sojan Ruwa Na Dakarun Kare Juyin Musulunci Ga Shisshigin Amurka.

    Martanin Sojan Ruwa Na Dakarun Kare Juyin Musulunci Ga Shisshigin Amurka.

    Nov 30, 2016 06:18

    Dakarun Kare Juyin Musulunci Sun Maida Martani Ga Amurka

  • Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar

    Jami'an Tsaron Iran Sun Hallaka Daya Daga Cikin Shugabannin ISIS A Kan Iyakar Kasar

    Nov 29, 2016 16:35

    Ministan tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na Iran Sayyid Mahmoud Alawi ya sanar da da cewa jami'an tsaron Iran sun sami nasarar hallaka daya daga cikin manyan shugabannin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kan iyakar kasar a kokarin sa na shigowa cikin kasar.

  • Sojojin Ruwa Na Kasar Iran Sun Nuna Sabbin Ci Gaban Da Rundunar Ta Samu

    Sojojin Ruwa Na Kasar Iran Sun Nuna Sabbin Ci Gaban Da Rundunar Ta Samu

    Nov 29, 2016 11:15

    Rundunar sojojin ruwa na kasar Iran wato Iran Navy ta nuna sabbin ci gaban da ta samu a bangaren na'urori masu tallafawa tsaron iyakokin ruwa na kasar a yau Talata.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS