-
A Yau Ne Anan Kasar Iran Da Wasu Kasashen Musulmi Ake Makokin Rasuwar Manzon Allah (s)
Nov 28, 2016 10:51Miliyoyin musulmi a nan Iran da wasu kasashen duniya suna makakin wafatin manzon All... (a) da kuma shahadar Babban Jikansa Imam Hassan Al-Mjtaba (a).
-
Akalla Mutane 40 Sun Rasu Sakamakon Hatsarin Jirgin Kasa A Iran
Nov 25, 2016 17:34Akalla mutane 36 sun rasa rayukansu kana wasu kusan 100 sun sami raunuka sakamakon hatsarin da wasu jiragen kasa guda biyu suka yi a wata tashar jiragen kasa da ke kusa da ke garin Shahroud na lardin Semnan da ke arewa masu tsakiya na kasar Iran.
-
Wani Bom Ya Tashi A Kasar Iraqi Ya Kuma Kashe Mutane Akalla 80
Nov 24, 2016 16:07Wata babbar mota makare da boma bomai ta yi bindiga a garin hilla na kasar Iraqi ta kuma yi sanadiyyar kisan mutane akalla 80 mafi yawansu Iraniyawa wadanda suke kan hanyarsu ta komawa gida bayan makokin arba'en a ranar litinin da ta gataba.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Tarwatsa Wata Kungiyar 'Yan Ta'adda A Gabashin Kasar
Nov 23, 2016 05:28Ma'aikatar tsaron cikin gida da tattaro bayanan sirri na kasar Iran ta sanar da samun nasarar tarwatsa wata wasu gungun 'yan ta'adda a gabashin kasar da suke da shirin aiwatar da ayyukan ta'addanci a kasar.
-
Mutun Kimani Miliyon Guda Ne Suka Shigo Iran Don Ziyarar Arbaeen A Cikin Kasar
Nov 20, 2016 17:01Kakakin komitin kula da makokin arba'een a nan Iran ya ce masu ziyara daga kasashen waje kimani miliyon guda ne suka shigo kasar don gudanar da makokin arba'in na Imam Husain (a) a cikin kasar
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Gudanar Da Bukukuwan Arba'in Na Imam Husain (a.s) A Yau
Nov 20, 2016 11:47Miliyoyin al'ummar Iran ne a duk fadin kasar suka gudanar da tarurruka da kuma jerin gwano na ranar Arba'in don tunawa da cika kwanaki Arba'in da faruwar waki'ar Karbala inda Imam Husain (a.s) da sahabbansa su 72 suka yi shahada a kasar Karbala na kasar Iraki a shekara ta 61 bayan hijirar Ma'aikin Allah (s)
-
Babban Sakataren OPEC Na Ziyara A Tehran
Nov 20, 2016 05:48Babban sakataren kungiyar kasashe masu fitar da danyen man fetur a kasuwanninsa na duniya Muhammadu Barkindo ya iso birnin Tehran a jiya domin ganawa da jami'an gwamnatin kasar Iran kan zama na da kungiyar za ta gudanar.
-
IAEA Ta Jaddada Cewa Kasar Iran Tana Ci Gaba Da Aiki Da Yerjejeniyar Da Ta Cimma Da Ita
Nov 18, 2016 05:39Hukumar IAEA mai kula da al-amuran makamashin Nuklia a duniya ta jaddada cewa gwamnatin JMI tana ci gaba da kiyaye alkawulan da ta dauka kan shirinta na makamashin Nuklia.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargi "Maras Tushe" Na Wasu Kasashen Larabawa A Kanta
Nov 17, 2016 11:18Jakadan Iran kana kuma wakilin kasar na dindindin a Majalisar Dinkin Dinkin Gholam Ali Khoshroo ya yi watsi da zargi 'maras tushe' da wasu kasashen larabawa suka yi na cewa Iran tana tsoma musu baki cikin harkokinsu na cikin gida.
-
Jagora Imam Khamenei: Sakamakon Zaben Amurka, Ba Shi Da Wani Bambanci A Wajenmu
Nov 16, 2016 11:20Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Iran dai ba ta cikin wata damuwa dangane da sakamakon zaben kasar Amurka, to sai dai tana cikin shirin fuskantar koma mai zai faru, yana mai cewa sakamakon zaben ba shi da wani bambanci a wajen Iran.