-
Limamin Tehran: Al'umar Iran Ba su Gaskata Kowace Gwamnati Ta Amurka.
Nov 11, 2016 11:55Al'ummar Iran bata dogaro da kowace gwamantin Amurka
-
An Kammala Taron Kafafa Alaka Tsakanin Muslunci Da Kiristanci
Nov 10, 2016 15:35An kammala babban taro na kasa da kasa kan karfafa alaka tsakanin manyan addinai na duniya guda biyu musulunci da kiristanci.
-
Kungiyar Larabawa Ta Nuna Kin Amincewarta Da Ci gaba da Tsare Kananan Yaran Palasdinawa A gidan Kurkukun Palasdinu.
Nov 09, 2016 19:17Ci gaba da tsare Kananan yaran Palasdinawa a kurkukun Palasdinu
-
Sheikh Ruhani Ya Ce Daukan Matakin Soji Kan Wata Kasa Barazana Ce Ga Zaman Lafiyar Duniya
Nov 07, 2016 16:45Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Daukan matakin soji da tsoma baki kan harkokin wata kasa barazana ce ga zaman lafiya da sulhun duniya.
-
Ministan harakokin wajen Iran ya gana da takwaransa na Togo a birnin Tehran
Nov 06, 2016 11:12Ma'aikatar harakokin wajen Iran ta sanar da cewa Ministan harakokin wajen kasar ya tattauna da takwaransa na kasar Togo a birnin Tehran.
-
Badakalar Siyasa Tsakanin Masar Da Saudiyyah
Nov 06, 2016 06:05Sakamakon tabarbarewar da alakar diflomasiyya tsakanin Masar da Saudiyya ke fuskanta a cikin lokutan nan, hakan ya sanya Masar sake yin nazari dangane da farfado da alakarta da wasu kasashen da bata dasawa da su domin cike gibin abin ta rasa daga Saudiyyah.
-
Jerin Gwanon Ranar Fada Da Girman Kai Na Duniya A Fadin Iran
Nov 03, 2016 18:02A yau alhamis ne al'ummar Iran su ka fito kwansu da kwarkwatansu a ranar fada da masu girman kai.
-
Jawabin Jagora Kan Zagayowar Ranar Da Dalibai Suka Mamaye Ofishin Jakadancin Amurka A Iran
Nov 03, 2016 05:37Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran ya fayyace cewa: Imam Khomeini {r.a} ya bayyana mamaye ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Tehran da dalibai suka yi a watan Nuwamban shekara ta 1979 miladiyya bayan samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar Iran da cewa: Wata nasarar juyin juya hali na biyu ce da aka samu a kasar ta Iran.
-
Jagora: Sasantawa Da Amurka Ba Zai Magance Matsalolin Da Ake Fuskanta Ba
Nov 02, 2016 15:20Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar shiryawa da Amurka ba zai taba magance matsalolin da kasar Iran take fuskanta ba, don kuwa Amurkan ba ta yi watsi da kiyayyar da take nunawa al'ummar Iran ba.
-
Ministan Harkokin Wajen Nijar Ya Ziyarci Iran
Nov 01, 2016 05:00A jiya Litinin ce ministan harkokin wajen jamhuriya Nijar Ibrahim Yakuba ya gana da takwaransa na Iran, Muhammad Javad Zarif a birnin Tehran.