-
Iran Ta Yi Watsi Da Zargin Amurkawa Na Aikawa Da Makamai Zuwa Kasar Yemen
Oct 31, 2016 05:27Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zargin Amurka na cewa tana aikewa 'yan kungiyar Ansarullah da aka fi sani da 'yan Houthi na kasar Yemen makamai, tana mai cewa babu gaskiya cikin wannan ikirarin.
-
Ruhani: Tafarkin Diplomasiyya Ce kawai Za Ta Magance Rikicin Kasar Siriya
Oct 29, 2016 16:51Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya sake bayyanar matsayar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta cewa tafarkin siyasa da tattaunawa ce kawai hanya guda daya tilo ta magance rikicin kasar Siriya.
-
Jagora:Kisan Mutanen Kasar Yemen Yana Daga Cikin Ayyukan Ta'addanci Mafi Muni
Oct 26, 2016 17:36Jagaran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyeed Aliyul Khaminaee ya bayyana cewa kisan mutanen yemen wanda kasar Saudia take jagoranta yana daga cikin ayyukan ta'addanci mafi muni a duniya.
-
Jagora: Babban Kuskure Ne Tunanin Cewa Ba Za'a Iya Yin Nasara A Kan Amurka Ba
Oct 23, 2016 06:24Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar babban kuskure ne tunanin cewa ba za a iya samun nasara a kan Amurka ba yana mai ishara da irin shan kashin da siyasar Amurka take ci gaba da yi a yankin Yammacin Asiya.
-
Shugaban Kasar Venezuela Nicolás Maduro Moross Ya Iso Kasar Iran
Oct 22, 2016 18:55Shugaban Venezuela ya fara ziyarar aiki a Iran
-
Hudubar Sallar Juma'ar Tehran : Tir Da Shirun Kasashen Duniya Akan Yakin Yamen
Oct 21, 2016 11:09Tir Da Shirun Kasashen Duniya Da Su ke Shiru Akan Yakin Yamen
-
Jagora Ya Kirayi Jami'an Iran Daga Kada Su Mika Wuya Ga Bukatun Amurka
Oct 19, 2016 17:06Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kirayi jami'an kasar Iran da kada su mika wuya ga karin bukatun da Amurka take gabatarwa, yana mai cewa matukar suka yarda da hakan to kuwa za ta ci gaba da gabatar da wasu bukatun ne.
-
Iran: Korar 'Yan ta'adda Daga Garin Mosel Zai Kara Tabbatar Da Tsaro A Duniya
Oct 18, 2016 11:52Ana ci gaba da yaki a cikin yankin mosel
-
Ganawar Ministan Harkokin Wajen Iran Da Takwaransa Na Kasar Cote De Voire
Oct 16, 2016 19:09Muhammad Jawad Zarif Ya gana da takwaransa na Cote De Voire Abdullah Mabry, a nan Tehran a yau lahadi
-
Amurca Da Britania Ne A Gaba Wajen Goyon Bayan Ta'addancin Saudia A Yemen
Oct 14, 2016 15:48Aya. Ahmad Khatami limamin da ya jagoranci sallar Jumma'a a a birnin Tehran a yau, ya ce Amurca da Britania sune a gaba gaba wajen goyon bayan ta'asan da Saudia da kawayenta suke aikatwa a Yemen