-
Wani Jami'in Tsaron Kasar Iran Ya Yi Shahada A Gumurzu Da Masu Fataucin Muggan Kwayoyi
Nov 18, 2018 06:37Wani jami'in rundunar 'yan sandan Iran ya yi shahada a dauki ba dadi da gungun masu fataucin muggan kwayoyi a shiyar kudu maso gabashin kasar ta Iran.
-
Jagora: Dolene kasar Iraqi Ta Zage Dantse Don Jurewa Matsin Lamba Na Kasashen Waje
Nov 17, 2018 18:57Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya bukaci gwamnatin kasar Iraqi ta zage dantse don jurewa matsin lambar kasashen waje.
-
Shirin Karfafa Taimakekkeniya A Fagen Al'adu Tsakanin Kasar Iran Da Fadar Vatican
Nov 15, 2018 19:00Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Fadar Vatican ta darikar katolika ta mabiya addinin kirista sun jaddada bukatar karfafa alakar da ke tsakaninsu musamman a fagen bunkasa harkar al'adu.
-
Iran Ta Yi Allawadai Harin Isra’ila Kan Tashar Al-aqsa
Nov 14, 2018 19:26Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Iran Bahram Qasemi ya bayyana harin Da Isra’ila ta kai kan ginin tashar talabijin ta al-aqsa da cewa aiki ne na ta’addanci.
-
An Kame Wani Gungun Masu Safarar Miyagun Kwayoyi Na Kasa Da Kasa A Iran
Nov 14, 2018 11:56Jami'an tsaron kasar Iran sun samu nasarar tarwatsa wani gungun masu safarar miyagun kwayoyi tare da kama sama da ton 6 na kwayoyi a jahar Azarbajan ta yamma dake yamma maso arewacin kasar
-
Hukumar Kula Da Makamashin Nukiliya Ta Duniya Ta Sake Fitar Da Rahoto Kan Kasar Iran
Nov 12, 2018 18:59Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta sake fitar da sabon rahoto kan shirin makamashin nukiliyar kasar Iran karo na goma sha uku tun bayan da duniya ta cimma yarjejeniya da kasar ta Iran.
-
Babban Kwamandan Dakarun Ruwan Iran Ya Ce Za Su Kara Azama Na Kalubalantar Makarkashiyar Makiya A Yankin
Nov 12, 2018 08:05Babban kwanadan dakarun tsaron ruwan jamhoriyar musulinci ta Iran ya ce yauni da ya rataya kansu na kare ruwan kasar musaman ma makirci da kuma makarkashiyar kasashen masu kirman kai na Duniya
-
Ana Samun Ci Gaba A Kokarin Da Turai Ke Yi Na Kare Kasuwancinta Da Iran
Nov 10, 2018 05:53Kakakin kungiyar tarayar Turai ta ce kokarin da kungiyar ke yi na kare yarjejjeniyar Nukiliyar kasar Iran da kuma ci gaba da kasuwanci da birnin Tehran na samun ci gaba sosai a cikin makonin baya bayan nan.
-
Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Maida Martani Kan Takwaransa Na Kasar Amurka
Nov 09, 2018 06:36Ministan harkokin wajen kasar Iran ya maida martani kan furucin karya da takwaransa na kasar Amurka ya yi kan kasar Yamen domin kare bakar siyasar Saudiyya kan matakan wuce gona da iri da take dauka kan kasar ta Yamen.
-
Kasashen Iran Da Ivory Coast Zasu Fadada Alakar Da Ke Tsakaninsu A Harkar Kiwon Lafiya
Nov 09, 2018 06:32Jakadan kasar Iran a Ivory Coast ya bayyana aniyar kasarsa ta fadada alakarta da kasar Ivory Coast a harkar kiwon lafiya musamman gabatar da na'urorin kiwon lafiya da kasar Ivory Coast take bukatarsu.