Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

isra'ila

  • Wani Dan Siyasa A Aljeriya Ya Ce: Cin Zarafin Palasdinawa Laifin Wasu Kasashe Larabawa Ne

    Wani Dan Siyasa A Aljeriya Ya Ce: Cin Zarafin Palasdinawa Laifin Wasu Kasashe Larabawa Ne

    Jul 21, 2017 18:52

    Shugaban jam'iyyar Aljazeera Al-Jadidah Front a kasar Aljeriya ya bayyana cewa: Wasu gwamnatocin kasashen Larabawa suna da hannu kai tsaye a bakar siyasar zaluncin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take ci gaba da aiwatarwa kan al'ummar Palasdinu.

  • Yan Majalisar Dokokin Kasar Tunisi Fiye Da 20 Ne Suka Maida Martani Ga Shugaban Jam'iyyar Libral Na Kasar

    Yan Majalisar Dokokin Kasar Tunisi Fiye Da 20 Ne Suka Maida Martani Ga Shugaban Jam'iyyar Libral Na Kasar

    Jul 19, 2017 19:23

    Shafin yanar gizo na Al-Arbi- Al-Jadeed ya nakalto labarin cewa yan majalisar dokokin kasar Tunisia fiye da 20 ne suka shigar da kara a gaban wata koto a birnin Tunis, inda suke neman a gurfanar da shugaban jam'iyyar Libral Democratic na kasar Muneer Baatur kan furucinsa na goyon bayan HKI.

  • Isra'ila : An Sallami Babban Limamin Masallacin Qudus

    Isra'ila : An Sallami Babban Limamin Masallacin Qudus

    Jul 14, 2017 16:49

    'Yan sanda yahudawan mamaya na Isra'ila sun sallami babban malamin nan mai bada fatawowi a Palastine, kana limamin masalacin Qudus, Sheikh Muhammad Hussain bayan da suka tsare shi na wasu 'yan sa'o'i bayan harin da aka kai a masallacin Qudus a yau Juma'a.

  • Hukumar

    Hukumar "UNESCO" Ta Jaddada Cewa: H.K.Isra'ila Bata Da Mallakin Komai A Birnin Qudus

    Jul 05, 2017 05:27

    Hukumar Kyautata Ilimi da Kimiya da kuma Al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya "UNESCO" ta jaddada cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila bata da mallakin wani abu a cikin birnin Qudus na Palasdinu.

  • MDD Ta Jaddada Cewa Matakin Sulhu Ne Kadai Zai Warware Rikicin Palasdinu

    MDD Ta Jaddada Cewa Matakin Sulhu Ne Kadai Zai Warware Rikicin Palasdinu

    Jul 01, 2017 05:43

    Mataimakiyar babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Matakin gudanar da zaman tattaunawa domin cimma matakan sulhu ne kadai zai kai ga warware rikicin yankin Palasdinu.

  • Babban Sakataren MDD Ya Yi Furuci Da Cewa H.K.Isra'ila Ta Wurga Rayuwar Palasdinawa Cikin Masifa

    Babban Sakataren MDD Ya Yi Furuci Da Cewa H.K.Isra'ila Ta Wurga Rayuwar Palasdinawa Cikin Masifa

    Jun 07, 2017 06:35

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Haramtacciyar Kasar Isra'ila ce ta wurga al'ummar Palasdinu cikin mummunan kangin rayuwa da har yanzu haka suke fuskantar koma baya a fagen rayuwa.

  • Sarkin Morocco Ba Zai Je Taron ECOWAS Ba, Saboda An Gayyaci Netanyahu

    Sarkin Morocco Ba Zai Je Taron ECOWAS Ba, Saboda An Gayyaci Netanyahu

    Jun 02, 2017 14:25

    Sarkin Morocco, Mohammed VI, ya ce ba zai halarci taron kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma karo na 51 ba, saboda gayyatar firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a taron.

  • Samar Da Kasashe Biyu Shi ne Kawai Mafita- Abbas

    Samar Da Kasashe Biyu Shi ne Kawai Mafita- Abbas

    May 23, 2017 11:19

    Shugaban Palasdinawa Mahmud Abbas ya sake nanata bukatar samar da kasashe biyu a yankin Gabas ta tsakiya wanda hakan ne a cewarsa zai bada damar samar da kasar Palasdinu mai cin gashin kanta.

  • Trump Ya Isa Isra'ila A Ci Gaba Da Ran Gadinsa Na Farko

    Trump Ya Isa Isra'ila A Ci Gaba Da Ran Gadinsa Na Farko

    May 22, 2017 13:15

    A ci gaba da ran gadinsa na farko a wasu kasahen duniya, shugaban Donald Trump na Amurka ya isa Isra'ila a yau Litinin.

  • Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kai Harin Kan Palasdinawa

    Sojojin Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kai Harin Kan Palasdinawa

    May 18, 2017 12:12

    Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai farmaki kan Palasdinawa a garin Nablus da ke gabar yammacin Kogin Jordan.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS