-
An Kwantar Da Fursunoni Falastinawa 76 Masu Yajin Cin Abinci A Asibiti
May 17, 2017 05:52An kwantar da wasu fursunoni Falastinawa su 76 a asibiti sakamakon mawuyacin halin rashin lafiya da suka shiga ciki biyo bayan ci gaba da yajin cin abincin da suke yi wanda ya shiga kwanansa na 30 don nuna rashin amincewarsu da mummunan yanayin da suke ciki a gidajen yarin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Dakarun Izzudden Al-Qassam Sun Ja Kunnen 'Isra'ila' Kan Batun Fursunoni
May 03, 2017 11:16Dakarun Izzudden al-Qassam, bangaren soji na kungiyar Hamas ta ba wa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila wa'adin sa'oi 24 da amince da bukatun fursunoni masu yajin cin abinci ko kuma su jira abin da zai biyo baya.
-
Isra'ila Ta Kai Hari Da Makami Mai Linzami A Syria
Apr 27, 2017 11:10Bayanai daga Syria na cewa Israila ta kaiwa kasar wani hari na tsokana da makami mai linzami akan wata barikin soji dake wajen filin jiragen sama na Damascos.
-
Daruruwan Palastinawa A Gidajen Yarin Isra'ila Sun Fara Yajin Cin Abinci
Apr 17, 2017 10:38Daruruwan Palastinawa da ake tsare da su a gidajen yari daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila sun fara gudanar da boren yajin cin abinci, wanda shi ne irinsa mafi girma saboda irin mummunan halin da suke ciki.
-
Isra'ila Ta Bayar Da Umarnin Rusa Wani Masallaci A Gabashin Birnin Quds
Apr 14, 2017 15:19Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bayar da umarnin rusa wani masallaci a gabashin birnin Quds, bisa hujjar cewa ba a gina shi bisa ka'ida ba.
-
Matakin Isra'ila Na Yin Sabbin Gine-gine Abun Allah-wadai Ne
Mar 31, 2017 08:49Matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila na yin sabbin gine-gine a yammacin gabar kogin Jordan ya janyo mata da firicin Allah tsine daga bangarori daba daban na duniya.
-
Jami'an Tsaron Isar'aila Sun Yi Awon Gaba Da Masu Gadin Masallacin Quds
Mar 29, 2017 05:49Jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila sun kame mutane 11 daga cikin masu gadin masallacin quds mai alfarma.
-
Kasashen Larabawa Sun Goyi Bayan Samar Da Kasashen Isra'ila Da Palestine
Mar 28, 2017 15:07kungiyar kasashen larabawa ta ce tana goyan bayan samar da kasashen Palestine da kuma Isra'ila domin kawo karshen dadaden rikici na tsakanin bangarorin biyu.
-
Gwamnatin Haramtaciyar Kasar Isra'ila Ita Ce Ke Karfafa Ayyukan Ta'addanci
Mar 28, 2017 05:39Ministan watsa labaran kasar Jordan ya bayyana cewa: Ci gaba da bakar siyasar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila yana daga cikin dalilan kara karfafa da watsuwan ayyukan ta'addanci a yankin gabas ta tsakiya.
-
Wani Bapalasdine Ya Yi Shahada Sakamakon Harbinsa Da Bindiga
Mar 24, 2017 05:30Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun harbe wani bapalasdine har lahira tare da jikkata wasu uku na daban a garin Ramallah da ke gabar yammacin kogin Jordan.