-
Sojojin Siriya Sun Harbo Wani Jirgin 'Isra'ila' Maras Matuki A Kusa Da Golan
Mar 21, 2017 05:23Sojojin kasar Siriya sun sanar da cewa sun sami nasarar harbo wani jirgin sama mara matuki na haramtacciyar kasar Isra'ila a yankin Tuddan Golan jim kadan bayan da ya shigo cikin sararin samaniyyar kasar.
-
An Kame Wani Bayahuden Isra'ila Kan Zargin Leken Asiri A Kasar Masar
Mar 18, 2017 14:05Jami'an tsaron Masar sun kame wani dan haramtacciyar kasar Isra'ila kan zargin gudanar da ayyukan leken asiri a yankin Ahram na kasar ta Masar.
-
Rasha Ta Kirayi Jakadan "Isra'ila" A Kasar Saboda Harin Da "Isra'ilan' Ta Kai Siriya
Mar 18, 2017 11:21Kasar Rasha ta kirayi jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar don neman karin bayani dangane da keta hurumin kasar Siriya da jiragen yakin haramtacciyar kasar suka yi da kuma kai hare-hare wasu bangarori na kasar.
-
Sojojin Siriya Sun Fatattakin Wani Jirgin Yakin H.K. Isra'ila Da Ya Shigo Kasar
Mar 17, 2017 09:25Sojojin saman Siriya sun harba wasu makamai masu linzami kan wasu jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila da suka shigo kasar da nufin kai wasu sabbin hare-hare kan wasu yankuna na kasar Siriyan.
-
Martanin MDD kan tsananin take hakin addini na mahukuntan HKI
Mar 12, 2017 06:06Mataimakin kakakin babban saktaren MDD ya bukaci magabatan HKI da su kiyaye hakokin Addini na Al'ummar yankin Palastinu.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun Kame Wata 'Yar Majalisar Dokokin Palastinu
Mar 09, 2017 16:52Jami'an tsaron Haramtacciyar kasar Isra'ila sun kame wata 'yar majalisar dokokin Palastinu a yau a gidanta da ke kusa da birnin Alkhalil a gabar yamma da kogin Jordan.
-
Masar: An daure'Yan Leken Asirin Isra'ila Zaman Kurkuku Na Har Abada.
Mar 09, 2017 12:09Wata kotu a kasar Masar ta daure 'yan leken asirin Haramtacciyar Kasar Isra'ila, Misrawa da yahudawa zaman kurkuku na har abada.
-
Amurka Ta Bayyana Adawarta Da Duk Wani Matakin Kakaba Takunkumi Kan H.K.Israila
Mar 09, 2017 06:23Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya jaddada cewa: Gwamnatin Amurka ba zata taba amincewa da duk wani matakin kakaba takunkumi kan haramtacciyar kasar Isra'ila ko mayar da ita saniyar ware ba.
-
An Zargi Likitocin Isra'ila Da Azabtar Da Palastinawa A Kurkukun Isra'ila
Mar 05, 2017 17:34An zargi likitocin haramtacciyar kasar Isra'ila da azabtar da Palastinawa da suke tsare a cikin kurkukun Isra'ila ta hanyoyi da daban-daban.
-
Mutanen Kanada Sun Bukaci Haramta Kayayyakin 'Isra'ila' A Kasar
Mar 04, 2017 05:52Rahotanni daga kasar Kanada sun bayyana cewar wani adadi mai yawan gaske na al'ummar kasar sun bukaci a haramta kayayyakin haramtacciyar kasar Isra'ila a kasar a wani mataki na nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu.