-
Al'ummar Canada Sun Bayyana Goyon Bayansu Ga Duk Wani Matakin Haramta Kayayyakin H.K.Isra'ila
Mar 03, 2017 17:50Al'ummar kasar Canada sun bayyana goyon bayansu ga duk wani matakin haramta sayan kayayyakin da haramtacciyar kasar Isra'ila ke samarwa a matsayin jaddada goyon baya ga al'ummar Palasdinu da ake zalunta.
-
Isra'ila Ta Hana Wani Mai Kare Hakkin Bil Adama Shiga Palastinu
Mar 03, 2017 06:43Haramtacciyar kasar Isra'ila ta hana wani babban jami'i mai sanya ido kan hakkokin bil adama na kasa da kasa shiga Palastinu.
-
Shirin Karfafa Samuwar Yahudawa A Cikin Birnin Quds
Feb 24, 2017 12:37Haramtacciyar kasar Isra'ila ta ware kudi dalar Amurka miliyan 190 domin karfafa samuwar yahudawa a cikin birnin Quds da kewaye.
-
Iran: Ba Mamaki Don An Sami Haduwar Baki Tsakanin Saudiyya Da Isra'ila Kan Iran
Feb 20, 2017 06:21Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar matsaya guda da aka samu tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila kan Iran ba abin mamaki ba ne don kuwa ba haka siddan lamarin ya faru ba.
-
Martanin Isra’ila Kan Gargadin Da Sayyid Nasrullah Ya Yi Mata
Feb 18, 2017 07:54Haramtacciyar kasar Isra’ila ta mayar da martani dangane da gargadin da Sayyid Hassan Nasrullah ya yi mata kan tashoshinta na nukiliya.
-
Ganawar Donald Trump Da Benjamin Netanyahu A White House
Feb 17, 2017 18:40A jiya ne Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a fadar White House da ke birnin Washington a ziyarar da ya fara gudanarwa a kasar ta Amurka.
-
Sayyid Nasrallah: Wajibi Ne A Hukunta Saudiyya Da Amurka Saboda Kirkiro Da'esh
Feb 16, 2017 18:04Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar wajibi ne a hukunta gwamnatocin Saudiyya da Amurka saboda kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma goyon bayanta.
-
Isra'ila Ta Janye Jakadanta A Masar
Feb 15, 2017 05:52Gwamnatin Yahudawan mamaya na Isra'ila ta sanar da janye jakadanta na wani dan lokaci a birnin Alkahira na kasar Masar saboda dalilai na tsaro.
-
Isra'ila Ta Sake Dawo Da Batun Hana Kiran Sallah A Palastine
Feb 14, 2017 17:23Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sake dawo da batun hana kiran sallah a cikin wasu yankunan Palastinawa da ke gabar yamma da kogin Jordan kuma gabashin birnin Quds.
-
Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya
Feb 13, 2017 06:03Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.