-
Kisan Kananan Yara Palastinawa Da Isra’ila Ke Yi Ya Karu A Shekarar Da Ta Gabata
Jan 06, 2017 05:15wani sabon rahoto yi ya yi nuni da karuwar kisan kananan yara Palastinawa da Haramtacciyar kasar Isra’ila ke yi s shekarar 2016.
-
'Yan Sanda Za Su Gudanar Da Tambayoyi Wa Netanyahu Saboda Zargin Rashawa Da Ake Masa
Jan 02, 2017 17:54Rahotanni daga haramtacciyar kasar Isra'ila sun tabbatar da cewa 'yan sanda za su gudanar da wasu tambayoyi wa firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ilan Benjamin Netanyahu saboda zargin rashawa da cin hanci da ake masa.
-
Isra'ila Ta Gina Makeken Rami A Karkashin Masallacin Quds
Dec 29, 2016 06:59Ministan al’adu na Isra’ila ya ce sun gina wani ramin karkashin kasa da ya hada Wadil Hulwa da kuma Babul Magariba da ke gefen masallacin Aqsa.
-
Senegal Ta Yi Bayanin Dalilinta Na Kada Kuri'ar Adawa Da Isra'ila A UNSC
Dec 26, 2016 10:55Kasar Senegal ta yi karin haske dangane da dalilan da ya sanya ta kada kuri'ar a kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya don dakatar da ci gaba da gine-ginen matsugunan yahudawa da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take yi a yankunan Palastinawa.
-
Netanyahu: Obama Ya Bada wa Isra'ila Kasa A Fuska
Dec 25, 2016 05:52Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benyamin Netanyahu ya yi kakkausar suka a kan shugaban kasar Amurka mai barin gado Barack Obama, kan abin da ya kira gazawar Amurka a kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya wajen kare Isra'ila.
-
Kin amincewar Kungiyoyin Kasashen Larabawa Da Turai Da Ci gaba Da Gina Matsugunan Yahudawa yan Share Wuri Zauna
Dec 21, 2016 19:00Ministocin harkokin Wajen na kungiyar tarayyar turai da larabawa suna kin amincewa da gina matsugunan yahudawa yan share wuri zauna.
-
Wani Janar Na Isra'ila Ya Gargadi Netanyahu Kan Shiga Yaki Da Kungiyar Hizbullah
Dec 19, 2016 10:52Tsohon shugaban majalisar tsaron Haratacciyar kasar Isra'ila Gayura Iland, ya gargadi gwamnatin Netanyahu da kada ta yi gigin shiga wani sabon yaki da kungiyar Hizbullah.
-
Dr.Ali Larijani: Raba Kan Musulmi Shi ne Babban Cin Amana
Dec 15, 2016 19:17A cikin kasashen wannan yankin na gabas ta tsakiya da akwai wadanda su ke hada kai da kungiyoyin 'yan ta'adda.
-
Netanyahu Na Shirin Sake Mika Daftarin Kudirin Dokar Hana Kiran Sallah A Quds
Dec 10, 2016 18:54Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu na shirin sake mika daftarin kudirin dokar hana yin amfani da lasifika a wuraren ibada da dare musamman kisan salla, domin majalisar Knesset ta amince da hakan.
-
Bullar Wata Gobara A H.K.Isra'ila Ta Jikkata Mutane Fiye Da 130 A Garin Haifa
Nov 25, 2016 11:24Majiyar ma'aikatan kwana-kwana a haramtacciyar kasar Isra'ila ta sanar da jikkata mutane fiye da 130 tare da hasarar dukiyoyi masu yawa sakamakon tashin wata gobara a garin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila.