-
Shugaban Romania Ya Bukaci Firayi Ministarsa Ta Yi Murabus Saboda 'Ziyartar Isra'ila'
Apr 27, 2018 16:06Shugaban kasar Romaniya Klaus Iohannis ya bukaci firayi ministan kasar Viorica Dancila da ta yi murabus daga mukaminta saboda ziyarar sirri da ta kai haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma batun mayar da ofishin jakadancin kasar zuwa birnin Qudus.
-
Isra'ila Ta Soke Shirin Tisa Keyar Masu Neman Mafaka Na Afrika
Apr 25, 2018 10:56Gwamnatin yahudawa 'yan mamaya na Isra'ila ta soke kudurin ta, na korar dubban masu neman mafaka 'yan kasashen Afirka.
-
Kungiyar Hamas Ta Soki Taron Kasashen Larabawa A Kasar Saudiyya
Apr 18, 2018 12:24Mahmud al-Zahhar wanda kusa ne a kungiyar gwagwarmayar Hamas ya ce; Sakamakon taron ba amsa bukatun al'ummar palasdinu ba
-
Amurka Ta Hana Kwamitin Tsaron MDD Fitar Da Bayani Kan Zaluncin H.K.Isra'ila
Apr 07, 2018 06:28Kasar Amurka ta sake daukan matakin hana kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya fitar da bayani kan matakin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka kan al'ummar Palasdinu a yankin Zirin Gaza.
-
Gaza : Sojojin Isra'ila Sun Kashe Palasdinawa 5
Apr 06, 2018 17:02Rahotanni daga zirin Gaza na cewa, Palasdinawa 5 ne sukayi shahada sakamakon harbin bindiga da sojojin yahudawan mamaya na sahayoniya suka masu a ci gaba da zanga zangar da suke kan iyakar yankin da Is'ra'ila.
-
Hizbullah Za Ta Mai Da Martani Mai Tsanani Idan HKK Ta Shelanta Yaki
Apr 05, 2018 06:30Dan majalisa mai wakiltar Hizbullah Nawwaf Musawi ya ce; Idan aka shelanta yaki akan Lebanon, to Hizbullah tana da karfin da za ta murkushe sojojin 'yan sahayoniya
-
Saudiyya : Hakkin 'Yan Isra'ila Ne Su Samu Kasa_ Ben Salman
Apr 03, 2018 11:10Yarima mai jiran gado na masarautar Saudiyya, Muhammad Ben Salman, ya ce hakkin 'yan isra'ila ne su mallaki kasarsu.
-
Isra'ila Ta Soke Yarjejeniyar Bakin Haure Da MDD
Apr 03, 2018 11:10Firayi Ministan yahudawan mamaya na Israila, Benjamin Netanyahu, ya sanar da soke yarjejeniyar bada izinin zama ga bakin haure 'yan Afrika.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Alwadai Kan Ta'addancin HK Isra'ila A Gaza.
Apr 02, 2018 06:26Ta'addancin da sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi a ranar juma'ar da ta gabata a yankin zirin Gaza ya daga muryar kasashen Duniya ciki har da kawayenta kamar Birtaniya da Faransa.
-
Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.
Apr 01, 2018 06:37Amurka Ta Bai Wa HKK Damar Ci Gaba Da Kashe Palasdinawa.