-
Zarif: Saudiyya, Amurka Da Isra'ila Su Ne Masu Kunna Wutar Rikici A G/Tsakiya
Jan 08, 2018 11:21Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa Saudiyya, Amurka Da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne suke kunna wutar fitina da rikice-rikice a yankin Gabas ta tsakiya da hanyar siyasarsu ta mulkin mallaka da suke gudanarwa.
-
Sayyid Nasrallah: Trump, "Isra'ila" Da Saudiyya Za Su Ji Kunya Kan Fatan Da Suke Da Shi Kan Rikicin Iran
Jan 04, 2018 05:47Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar shugaban Amurka Donald Trump da kawayensa, na daga haramtacciyar kasar Isra'ila da Saudiyya za su ji kunya dangane da fatan da suke da shi kan rikicin baya-bayan nan da ya faru a Iran, kamar yadda kuma ya sake jaddada cewa matakin da Trump din ya dauka kan Kudus zai zamanto wani mafari da kawo karshen 'Isra'ila'.
-
Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Fice Daga Hukumar "Unesco"
Dec 30, 2017 10:24Babbar sakatariyar kungiyar ta "Unesco' Audrey Azoulay ce ta sanar da fitewa haramtacciyar kasar ta yahudawa daga kungiyar ta kasa da kasa a jiya juma'a.
-
Antonio Guterres Ya Ce: Matakin Da Amurka Ta Dauka Kan Birnin Qudus Mataki Ne Mai Hatsari
Dec 21, 2017 05:54Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Matakin da gwamnatin Amurka ta dauka kan birnin Qudus mataki ne mai tsananin hatsari.
-
Amurka Ta Hau Kujerar Naki Dangane Da Kudurin Kwamitin Tsaro Kan Birnin Kudus
Dec 19, 2017 05:35Kasar Amurka ta hau kujeran naki dangane da wani kuduri da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya so fitarwa a daren jiya da nufin kiran gwamnatin Amurka da ta janye matsayar da ta dauka na bayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Amurka Ta Ce: Shugaba Trump Ya Shawarci Kawayen Amurka Kafin Daukan Mataki Kan Qudus
Dec 10, 2017 19:07Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta bayyana cewa: Shugaban Amurka Donald Trump ya shawarci kawayen kasarsa a yankin gabas ta tsakiya kafin daukan matakin shelanta Qudus a matsayin fadar mulkin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Matsayin Qudus : Kwamitin Tsaro Na MDD Ya Juyawa Amurka Baya
Dec 09, 2017 05:54Kwamitin tsaro na MDD ya maida Amurka saniyar ware dangane da matakin shugaba Donald Trump na ayyana Qudus a matsayin babban birnin yahudawan sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
Isra'ila Ta Kai Hari A Zirin Gaza
Dec 09, 2017 05:53Rundinar sojin Isra'ila ta yi ruwan bama-bamai a yankin zirin Gaza da yahudawa suka mamaye.
-
Martanin Duniya Kan Matakin Trump Na Ayyana Qudus Babban Birnin Isra'ila
Dec 07, 2017 06:03Matakin shugaban Amurka Donald Trump na ayyana Qudus a hukumance babban birnin yahudawan mamaya na Isra'ila na ci gaba da shan suka daga kasashen duniya, in banda mahukuntan yahudawan da suka bayyana matakin a mastayin wani babban abun tarihi.
-
Trump Ya Shaidawa Abbas Cewa Zai Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Qudus
Dec 05, 2017 16:20A yayin da duniyar musulmi ke ci gaba da nuna damuwa dangane da shirin Amurka na mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus , Shugaba Donald Trump na Amurka ya shaidawa shugaban Palasdinawa Mahmoud Abass anniyarsa ta daga ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv Zuwa birnin Qudus.