-
Kasashen Jamus Da Faransa Zasu Karfafawa Na G5 Gwiwa
Aug 01, 2017 18:19Kasashen Jamus da kuma Faransa sun sha alwashin karfafawa kasashen yankin Sahel wajen yaki da mayakan dake ikirari da sunnan jihadi.
-
Jamus Ta Yi Kakkausar Suka Kan Sabbin Takunkuman Amurka A Kan Rasha
Aug 01, 2017 07:28Gwamnatin kasar Jamus ta yi kakkausar suka dangane da sabbin takunkuman da Amurka ta dora wa kasar Rasha, tare da bayyana hakan da cewa ya sabawa ka'ida.
-
Jamus : An Cafke Ton 3,8 Na Hodar Iblis
Jul 20, 2017 19:00Jami'an Kostom a Jamus sun yi wani wawan kamu na kusan ton hudu na hodar Iblis a tashar ruwan Hambourg.
-
Gwamnatin Jamus Ta Yi Kakkausar Suka Kan Dabi'ar Fataucin Bil-Adama
Jul 19, 2017 06:34Ministan harkokin cikin gidan kasar Jamus ya yi kakkausar suka kan mummunar dabi'ar nan ta fataucin bil-Adama musamman ganin yadda bakin haure suke rasa rayukansu a tekun Mediterrenea.
-
Limamai A Turai Na Jerin Gwanon Kyammar Ta'addanci
Jul 10, 2017 06:18Wasu jagororin al'ummar musulmin turai sun hallara a wani gangami na kyammar ayyukan ta'addanci a birnin Balin na Jamus domin nunawa duniya yadda addinin na Islama ba shi da wata alaka da ta'addaci.
-
Taho Mu Gama Tsakanin 'Yan Sanda Da Masu Adawa Da Taron G20
Jul 07, 2017 11:16Zanga-zangar da Masu adawa da taron G20 a garin Hamburg na Jamus ya yi sandiyar taho mu gana tsakanin su da jami'an 'yan sanda
-
A Yau Musulmin Jamus Za Su Gudanar Da Jerin Gwano Yin Allah Wadai Da ‘Yan ta’adda
Jun 17, 2017 07:03Musulmin kasar Jamus za su gudanar da jerin gwano domin nisanta kansu daga ‘yan ta’adda masu kai hare-hare da sunan addinin musulunci.
-
Jam'iyar CDU Ta Lashe Zaben Yankin Da Ya Fi Yawan Jama'a A Jamus
May 15, 2017 06:25Jam'iyyar masu ra'ayin 'yan mazan jiya ta shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta samu gagarumin rinjaye a zaben fitacciyar jihar North Rhein Westphalia da ya gudana a wannan Lahadi.
-
Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne
Apr 09, 2017 07:09Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan harin da kasar Amurka ta kaddamar kan kasar Siriya tare da bayyana harin a matsayin taimakawa 'yan ta'adda da suke ci gaba da kokarin rusa kasar.
-
Gwamnatin Jamus Ta Kori Wani Dan Kungiyar Daesh Zuwa Nigeria
Apr 08, 2017 19:29Gwamnatin kasar Jamus ta kori wani dan kasar zuwa tarayyar Nigeria don abinda ta kira barazana ga tsaron kasarta.