-
Jamus Ta Kame Wasu Turkawa 20 Bisa Zarginsu Da Leken Asiri A Cikin Kasarta
Apr 06, 2017 12:28Jamia'an tsaron Jamus sun sanar da cewa suna ci gaba da gudanar da bincike a kan wasu Turkawa 20 bisa zarginsu da yi wa gwamnatin Turkiya leken asiri a cikin kasar ta jamus.
-
Ministan Harakokin wajen Jamus ya Ja kunnen Rajab Tayyib Erdogan na Turkiya
Mar 20, 2017 05:41A yayin dake kakkausar Suka kan firicin Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan da ya yi a kan Shugaban Gwamnatin Jamus, Ministan Harakokin wajen kasar ya ja kunan Shugaban kasar na Turkiya
-
Jami'an Tsaron Jamus Sun Cafke Mutane Biyu Kan Zargin Shirin Kai Harin Ta'addanci
Mar 12, 2017 12:06Bayan barazanar kaddamar da harin ta'addanci a wata cibiyar kasuwanci da ke birnin Essen na kasar Jamus, jami'an tsaron kasar sun yi nasarar kame wasu mutune biyu kan zargin hannu a shirya kai harin.
-
Jami'an Diflomasiyyar Turkiya 136 Sun Nemi Mafakar Siyasa A Jamus
Feb 26, 2017 06:44Jami'an diflomasiyyar kasar Trkiya 136 ne suka nemi mafakar siyasa daga gwamnatin kasar Jamus, wadanda dukkaninsu suna dauke ne da fasfo na diflomasiyya.
-
Yan Kasar Turkiyya 136 Ne Suke Neman Mafakar Siyasa A Kasar Jamus
Feb 25, 2017 06:38Gwamnatin Jamus ta sanar da cewa: 'Yan kasar Turkiyya da yawansu ya kai 136 kuma mafi yawansu masu dauke da takardar izinin tafiye-tafiye na jakadanci ne suke neman mafaka a cikin kasarta.
-
Gwamnatin Jamus Ta Haramta Sayar Da Wasu Kayakin Wasan Yara Kirar Amurka A Kasarta
Feb 18, 2017 11:55Gwamnatin kasar Jamus ta bada sanarwan haramta sayar da wasu kayakin wasan yara mai suna Genesis Toys kirar wani kamfanin AMurka
-
Kasar Tanzaniya Tana Son Kasar Jamus Ta Biya ta Kudin Fansa Na Mulkin Mallaka.
Feb 10, 2017 10:52Ministan Tsaron Kasar Tanzaniya Husain Mwini ya ce; Kasarsa tana da niyyar neman, Jamus ta biya ta fansa akan mummunan mulkin mallakar da ta yi mata.
-
Jami'an Gwamnatin Jamus Na Ci Gaba Da Nuna Rashin Amincewa Da Siyasar Trump
Feb 08, 2017 20:22Jami'an gwamnatin kasar Jamus na ci gaba da nuna rashin amincewarsu da irin salon siyasar shgaban kasar Amurka Donald Trump.
-
An Kama Wasu Mutane Ukku Wadanda Suke Aiki Da Kungiyar Daesh
Feb 01, 2017 06:23Majiyar labarai daga kasar Jamus ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun kama mutane ukku wadanda suke aiki da kungiyar yan ta'adda ta Daesh daga kasar Iraqi da siria.
-
Merkel, Ta Mayarwa Da Trump Martani
Jan 16, 2017 17:44Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta mayarwa da zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump martani dangane da kalamen da yayi na cacakar tarraya Turai.