-
Kasar Jamus Ta Sanar Da Rufe Masallatan 'Yan Salafiyya A Kasar
Jan 08, 2017 06:37Mataimakin waziriyar kasar Jamus Sigmar Gabriel ya sanar da cewa gwamnatin kasar za ta rufe masallatan 'yan Salafiyya da suke kasar da kuma hana su ayyukan da suke gudanarwa a kasar a shirin kasar na fada da ta'addanci.
-
Jami'an Tsaron Tunusiya Sun Kama Mutane 3 Da Ake Zargi Da Hannun Cikin Harin Garin Berlin
Dec 24, 2016 16:46Jami'an tsaron kasar Tunusiya sun sanar da kame wasu mutane uku bayan da suka gano cewa suna da alaka da Anis Amri, dan kasar Tunusiyan nan da ake ganin shi ne ya kai harin da aka kai kasuwar Kirsimeti ta garin Berlin na kasar Jamus da yayi sanadiyyar mutane alal akalla mutane 12 a kwanakin baya.
-
Mahukunta Jamus Na Neman Wani Dan Tunusiya Da Zargin Harin Da Aka Kai Berlin
Dec 22, 2016 05:50Rundunar 'yan sandan kasar Jamus ta sanar da cewa tana neman wani dan kasar Tunisiya mai suna Anis Amiri a matsayin babban wanda ake zargi da kai harin da aka kai wata kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin na kasar Jamus din.
-
Waziyar Kasar Jamus Ta Bukaci A Hana Mata Musulmi Sanye Burka Mai Rufe Fuska
Dec 07, 2016 05:43Waziyar kasar Jamus Angela Merkel ta bukaci a hana mata musulmi sanya burka mai rufe fuska a kasar,
-
Markel:Babu wanda zai goyi bayan saudiya matukar ba ya da karbi cin hanci ba.
Oct 19, 2016 06:33Shugaban Gwamnatin Jamus ta bayyana cewa babu wani da zai goyi bayan saudiya a wannan Duniya matukar ba ya karbi cin hanci ba
-
Angela Merkel Da Shugaba Isufu Sun Tattauna Matsalar Tsaro Da Ci Gaban Nijar
Oct 11, 2016 05:26A ziyarar da ta kai kasar Nijar, shugabar gwamnatin Jamus, Angela Markel ta tattaunawa da shugaba Muhammadu Isufu na Nijar din inda ta yi alkawarin taimaka wa kasar a fagagen tsaro, ilimi da aikin gona da bugu da kari kan matsalar bakin haure.
-
Jamus : An Cafke Mutumin Dake Shirin Kai Harin Ta'addanci
Oct 10, 2016 05:52'Yan sanda a Jamus sun sanar da cafke matashin nan da asalin kasar Siriya da aka kwashe wunin jiya ana farautarsa bisa zargin shirin kai harin ta'addanci a kasar.
-
Jamus Ta Nuna Fargaba Kan Mummunan Sabanin Da Ke Tsakanin Rasha Da Amurka
Oct 08, 2016 17:22Jamus ta nuna damuwa matuka dangane da yadda ake ci gaba da samun karuwar zaman doya da manja tsakanin Amurka da Rasha a cikin 'yan lokutanan, wanda hakan lamari ne mai matukar hadari ga makomar lamurran siyasa a duniya.
-
Jamus ta kulla yarjejeniyar Mayar Da 'yan Ci-Ranin Kasar Moroko Zuwa Kasarsu Da Gaggawa.
Sep 30, 2016 19:08Jami'an kasashen Jamus da Moroko sun cimma yarjejeniya akan mayar da ci-rani ba bisa doka ba zuwa gida da gaggawa.
-
Kungiyar Musulmin kasar Jamus ta bayyana damuwar ta kan ci gaba da hai hare-haren a Masallatai
Sep 29, 2016 05:46Hare-haren baya bayan nan da ake kaiwa kan Masallatai a kasar Jamus yayi sanadiyar bayyana damuwa ga kungiyoyin musulmi na kasar