-
Martanin Shugaban Gwamnatin Jamus bayan fitar da sakamakon zabe na Berlin
Sep 19, 2016 17:44Shugaban Gwamnatin Jamus ta daukin kayin da Jam'iyyarta ta sha a birnin Berlin
-
Daruruwan Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Al Saud A Jamus
Sep 11, 2016 05:55Daruruwan mutanen kasar Jamus sun gudanar da wata zanga-zangar kin jinin mahukutan Saudiyya a birnin Berlin na kasar Jamus suna masu Allah wadai da abin da suka kira "danyen aikin" da mahukuntan Saudiyyan suke aikatawa a duk fadin duniya.
-
Jamus ta bukaci zartar da yarjejjeniyar da aka cimma tsakanin Rasha da Amurka kan kasar Siriya
Sep 10, 2016 11:07Ministan harakokin wajen Jamus ya bukaci dukkanin bangarorin dake fada da juna a kasar Siriya da su zartar da yarjejjeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Rasha da Siriya
-
Ana Son Haramta Saka Hijabi A Jamus
Aug 19, 2016 09:20Ministan cikin gida na Jamus ya nemi da a haramta saka hijabi a kasar, a daidai lokacin da ake ci gaba da tafka muhawara akan hanyoyin inganta tsaro da yaki da tsatsaran ra'ayin addini a kasar.
-
Kasar Jamus Ta Doke Nijeriya A Gasar Kwallon Kafa Na Olympic
Aug 18, 2016 05:35Kungiyar kwallon kafa ta matasa 'yan kasa da shekaru 23 ta Nigeria ta gaza kai wa ga wasan karshe na kwallon kafa na maza a wasan Olympics da ake yi a kasar Brazil bayan da ta sha kashi da ci 2-0 a hannun Jamus a daren jiya Laraba.
-
Kasar Jamus Ta Sanar Da Sabbin Dokokin Dakile Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
Aug 12, 2016 05:01Kasar Jamus ta sanar da wani shiri na tsaurara matakan tsaro da nuna halin ba sani ba sabo kan wadanda ake zargi da ayyukan tashin hankali da nufin fada da ayyukan ta'addanci da suke barazana ga kasar.
-
Jamus: Daga Nan Zuwa Shekaru 20 Turkiya Ba Za ta shiga Tarayyar Turai Ba
Aug 08, 2016 08:06Mataimakin Shugabar Gwmanatin Jamus, Ba Turkiya Babu Shiga Turai Har Shekaru 20
-
Turkiyya Ta Yi Allawadai Da Matakin Hana Jawabin Erdogan A Jamus
Jul 31, 2016 15:30Fadar shugaban kasa a Turkiyya ta yi allawadai da matakin da kotun tsarin mulkin Jamus ta dauka na hana watsa wani jawabin shugaban kasar Racep tayib Erdogan kai tsaye ga al'ummar kasarsa dake ganganmi a birnin Cologne na kasar Jamus a yau.
-
Bom Ya Raunana Mutane 12 A Jamus
Jul 25, 2016 06:46A Jamus mutane 12 ne suka raunana bayan da wani matashi ya tayar bom a wani gidan cin abinci dake tsakiyar birnin Ansbach a kudancin kasar.
-
M.D.Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Cibiyar Kasuwanci A Kasar Jamus
Jul 23, 2016 05:52Majalisar Dinkin Duniya ta yi tofin Allah tsine kan harbe-harben da aka yi a cibiyar kasuwanci da ke birnin Munich na kasar Jamus a jiya Juma'a.