Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

john kerry

  • John Kerry Ya Yi Gargadi Akan Siyasar Waje Ta Amurka

    John Kerry Ya Yi Gargadi Akan Siyasar Waje Ta Amurka

    Sep 17, 2018 08:39

    Tsohon ministan harkokin wajen kasar Amurkan ya fadawa jaridar Los Angeles Times cewa; Shigar da siyasa a cikin kuda da kuma wasa da harkokin zabe suna cikin muhimman matsalolin da siyasar Amurka take fuskanta a yanzu

  • John Kerry Ya Bayyana Ficewar Amurka Daga 'Yarjejeniyar Muhalli Da Rashin Tunani

    John Kerry Ya Bayyana Ficewar Amurka Daga 'Yarjejeniyar Muhalli Da Rashin Tunani

    Sep 15, 2018 04:51

    Kamfanin dillancin labarun Associated Press ya ambato tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurkan yana cewa; Fita daga yarjejeniyar da Trump ya yi shi ne aikin da babu tunani a cikinsa da wani shugaban kasar Amurka ya yi a tsawon tarihi.

  • Kerry: Ficewar Trump Daga Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Tattare Da Hadari

    Kerry: Ficewar Trump Daga Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Tattare Da Hadari

    Sep 10, 2018 01:22

    Tsohon sakataren harkokin wajen kasar Amurka John Kerry ya sake caccakar shugaban kasar ta Amurka Donald Trump, dangane da ficewar da ya yi daga yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran na nukiliya.

  • John Kerry Ya Mayar Wa Netanyahu Da Martani Kan Yarjejeniyar Shirin Nukiliya Na Iran

    John Kerry Ya Mayar Wa Netanyahu Da Martani Kan Yarjejeniyar Shirin Nukiliya Na Iran

    Feb 19, 2018 03:01

    Tsohon sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry, ya mayar wa firayi ministan Haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu da martani kan batun yarjejeniyar shirin Iran na nukiliya.

  • John Kerry: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Kare Muhalli Abin Kunya Ne.

    John Kerry: Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar Kare Muhalli Abin Kunya Ne.

    Dec 12, 2017 15:22

    Tsohon sakataren harkokin wajen kasar ta Amurka ya soki matakin da Shugaban kasarsa Donald Trump ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar kare muhalli ta duniya.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS