-
Masar Da Jodan Sun Yi Maraba Da Fahintar Juna Da Aka Samu Kan Rikicin Siriya
May 18, 2017 07:05Shugaban kasar Masar Abdulfata Sisi da Sarki Abdullahi na II na kasar Jordan sun yi maraba da fahintar juna da aka samu tsakanin Iran, Rasha da kuma Turkiya kan rikicin kasar Siriya a taron Astana.
-
Bom Ya Kashe Mutane 4 A Sansanin 'Yan gudun Hijirar Syria Akan Iyaka Da Jordan.
May 05, 2017 06:29A jiya alhamis da dare ne dai wata mota da aka makare da bama-bamai ta tarwatse a bakin sansaninda ke kan iyakokin Syria da Jordan, inda nan take mutane 4 su ka mutu.
-
Jordan: An Bude Taron Kungiyar Kasashen Larabawa A Bahru Mayyit.
Mar 29, 2017 12:13Sarkin Kasar Jordan ya ce; Babu yadda za a sami zaman lafiya a gabas ta tsakiya ba tare da kafa kasar Palasdinu ba.
-
Human Right Watch Ta Bukaci A Kama Shugaban Sudan Saboda 'Laifuffukan Yaki'
Mar 27, 2017 05:45Kungiyar take hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Human Rights Watch ta bukaci gwamnatin kasar Jordan da ta hana shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir shiga kasar ko kuma ta kama shi idan har ya shigo.
-
Wata Kotu A Kasar Jordan Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Yan Kungiyar Daesh Biyar
Dec 28, 2016 15:52Wata kotu a kasar Jordan ta yanke hukuncin kisa kan mutane biyar wadanda suka kasance yan kungiyar Deash, sannan ta yanke hukuncin dauri ga wasu 15.
-
Karfafa Alakar Taimakekkeniya A Fuskar Tsaro Tsakanin Kasashen Masar Da Jordan
Nov 28, 2016 04:08Kasashen Masar da Jordan sun jaddada bukatar gudanar da taimakekkeniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci a tsakaninsu.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Gillan Da Aka Yi Wa Marubucin Kasar Jordan Mai Adawa Da Wahabiyanci
Sep 27, 2016 05:50Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da kisan gillan da aka yi wa sanannen marubucin kasar Jordan din nan mai adawa da Sahyoniyawa da kuma akidar Wahabiyanci Nahed Hattar tana mai dora alhakin hakan kan wadanda suka gagara jure wa irin sukar da yake yi wa akidar sahyoniyanci da kuma wahabiyanci.
-
HRW Ta Bukaci Jordan ta Sake Duba Siyasarta Akan 'Yan Gudun Hijira Siriya
Aug 16, 2016 11:12Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa (Human Right Watch) ta bukaci kasar Jordan data sake shawara akan siyasarta ta takaita yawan 'yan gudun hijira Siriya dake bukata shiga makaranta.
-
A Safiyar Yau Wani Bam Ya Kashe Jami'an Tsaron Kasar Jordan 6 A Kan Iyaka Da Kasar Siria
Jun 21, 2016 11:07Wano Bom Ya Kashe Jami'an tsaron kasar Jordan guda 6 a kan iyaka da kasar Siria