-
Akalla Mutane 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Hatsarin Jirgin Kasa A Birnin Alkahira
Feb 28, 2019 18:35Mutane akalla 20 aka tabbatar da mutuwarsu da kuma wasu 43 da suka ji rauni sanadiyar hatsarin jirgin kasa da kuma gobarar da ta biyo baya a wata tashar jiragen kasa a birnin Alkahira na kasar Masar a jiya Laraba.
-
Kama 'Yar Jarida Marzieh Hashimi Ma'aikaciyar Presstv A Amurka
Jan 18, 2019 06:46Duk da cewa gwamnatin kasar Amurka takan nuna kanta a matsayin kasa wacce take kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki, da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
-
An Kama Mutane 816 A Kasar Sudan
Jan 08, 2019 06:55Ministan harkokin cikin gida na kasar Sudan ya bayyana cewa tun lokacinda aka fara tashe-tashen hankula na baya-bayan nan kasar Sudan an kama mutane 816.
-
Fiye Da Masu Zanga-zanga 300 Ne Jami'an Tsaro Su ka Kama A Kasar Faransa
Jan 07, 2019 19:27Kamfanin dillancin labarun Xinhua na kasar Sin ya ambato ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Faransa na cewa; Mutanen da aka kama sun kai 345, kuma ana ci gaba da tsare 281 daga cikinsu
-
An Kama Mutane 3 A Morocco Da Zargin Kashe Turawan Yan Yawon Shakatawa A Kasar.
Dec 20, 2018 19:04Yansanda a kasar Morocco sun bada sanarwan kama mutane ukku wadanda ake tuhuma da kashe wasu mata biyu yan yankin Scandanvia yan yawon shakatawa a cikin kasar.
-
Faransa: Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-zanga 1000
Dec 08, 2018 18:17Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
-
Jami'an Tsaron Libiya Sun Kame Wasu Gungun 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Kasar
Oct 17, 2018 18:55Jami'an tsaron gwamnatin hadin kan kasar Libiya sun kame gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin kudancin garin Sirt na kasar.
-
Turkiya: An Nuna Wasu Bidiyo Dangane Da Bacewar Khashoggi
Oct 11, 2018 07:47Wasu kafofin yada labaran kasar Turkiya sun samu wasu hotunan bidiyo daga hannun jami'an tsaron kasar, da suke nuna yadda jami'an tsaron Saudiyya suka shiga karamin ofishin jakadancin Saudiyya a Istanbul, bayan shigar Jamal Khashoggi a cikin wurin.
-
Sojojin Gwamnatin H.K.Isra'ila Sun Jikkata Palasdinawa Masu Yawa A Arewacin Garin Ramallah
Oct 02, 2018 18:59Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan daliban jami'a a arewacin garin Ramallah, inda suka jikkata Palasdinawa masu yawa.
-
Qasemi: Dole Ne Gwamnatin Iraki Ta Hukunta Wadanda Suka Kai Harin Kan Ofishin Iran
Sep 10, 2018 05:51Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan karamin jakadancin Iran da ke Basara.