-
Palastinawa Sun Yi Allawadai Da Hana Kiran Sallah A Birnin Quds
Mar 13, 2017 19:27Dubban Palastinawa ne suka gudanar da gangami a yanknan daban-daban na Palastinu domin yin Allawadai da hana gudanar da kiran sallah a birnin Quds.
-
Kenya: An Kama Mutane 6 Da Ake Zargi Da Ta'addanci.
Mar 11, 2017 19:11'Yan sandan Kenya sun kame mutane 6 a yankin Malinda da ke kudu maso gabacin kasar.
-
Gambiya: An kame Tsohon Shugaban Hukumar Leken Asiri Na Kasa.
Feb 22, 2017 06:15Majiyar tsaro a Gambiya ta ce a jiya talata an kame shugaban hukumar leken asiri na kasa a zamanin Yahya Jammeh.
-
Mali: An Kame Wasu 'Ya Takfiriyya 20 A Kasar Mali.
Feb 13, 2017 12:05Sojojin Kasar Mali Sun Sanar da kame wasu 'yan takfiriyyah 20 a yankin Dilaobha da ke tsakiyar kasar.
-
An kame wasu Faransawa biyu kan zarkin ta'addanci a Algeriya
Feb 02, 2017 17:39Kasar Algeriya ta cabke wasu 'yan kasar Faransa biyu kan zarkin su da alaka da kunigyar ta'addanci ta IS
-
Demokradiyyar Congo: 'Yan sanda Sun Kame Mutane Da Dama
Dec 23, 2016 05:50A jiya alhamis jami'an tsaro a kasar Demokradiyyar Congo Sun kame mutane da dama da su ka shiga Zanga-zanga.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kama Dan Hambararren Shugaba Kasar Muhd Morsi
Dec 09, 2016 06:37Jami'an tsaron kasar Masar sun kama dan hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi, wato Usama Morsi saboda zargin da suke masa na kokarin tada fitina a kasar.