-
Sabon Takunkumin Amurka, Shelantan Mana Yaki Ne_Koriya Ta Arewa
Feb 25, 2018 10:51Koriya ta Arewa ta danganta sabon takunkumin da Amurka ta kakaba mata a matsayin shelanta yaki kan ta.
-
Amurka : Trump, Ya Sanar Da Takunkumi Mafi Girma Kan Koriya Ta Arewa
Feb 23, 2018 16:27A wani lokaci nan gaba ne aka sa ran, shugaba Donald Trump na AMurka, zai sanar da takunkumin kasarsa mafi girma da ba'a taba kakaba irinsa ba kan Koriya ta Arewa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Soke Ganawa Da Sakataren Amurka
Feb 21, 2018 05:54Mahukuntan Pyongyang, sun soke wata ganawa da aka shirya wasu manyan jami'an kasar zasu yi da sakataren gwamnatin Amurka, Mike Pence, a daura da gasar Olympics ta hunturu a birnin Pyeongchang, na Koriya ta Kudu.
-
Amurka Ta Nemi Kasashen Afrika Da Su Yanke Alakar Jakadanci Da Koriya Ta Arewa
Jan 29, 2018 18:50Kasar Amurka ta sanya matsin lamba kan kasashen nahiyar Afrika domin su yanke alakar jakadanci da kasar Koriya ta Arewa.
-
Bincike Ya Nuna Cewa Fiye Da Kashi 90% Na Makaman Nukliya A Duniya Na Hannun Amurka Da Rasha
Jan 20, 2018 06:14Wata cibiyar bincike mai rajin kawo sulhu da zaman lafiya a duniya dake birnin Stolkhom na kasar Sweden ce ta bayyana hakan.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Shirinta Na Makaman Nukiliya
Dec 31, 2017 05:53Gwamnatin Koriya ta Arewa ta sanar da cewa kasar za ta ci gaba da karfafa shirinta na nukiliya duk kuwa da matsin lambar da kasar ta ke fuskanta a wannan bangaren.
-
Trump Ya Zargi China Da Karya Takunkumin Da Aka Kakabawa Korea Ta Arewa
Dec 29, 2017 06:33Bayan watsa labarin cinikayyar Man fetir tsakanin buranan Beijing da Pyongyang, Shugaban Amurka Donal Trump ya zargi hukumomin China da karya takunkumin da MDD ta kakabawa Korea ta Arewa ta hanyar sayar mata da man fetir.
-
Kwamitin Tsaro Ya Sake Sanya Wa Koriya Ta Arewa Takunkumi Saboda Gwajin Makamai Masu Linzami
Dec 23, 2017 05:22Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sake sanya wa kasar Koriya ta Arewa wani sabon takunkumi sakamakon sake gwajin makamai masu linzami masu cin dogon zango da kasar ta yi.
-
Shugaban Kasar Korea Ta Arewa: Muna A Matsayin Barazana Ta Nukiliya Ga Amurka
Dec 22, 2017 06:29Shugaba Kim Jung Un, ya ce makaman Nukiliyar da muke da su sun maida mu zama babbar barazanar da Amurkan take fuskanta.
-
MDD: A Kaucewa Kuskuren Lissafi Akan Korea Ta Arewa
Dec 10, 2017 07:39Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da bayani da a ciki ya bayyana wajabcin bude kafar tataunawa da Korea ta Arewa domin rage zaman dar-dar a yankin.