-
Martani Game Da Sabon Gwajin Makami Mai Linzami Korea ta Arewa
Nov 29, 2017 06:23Sabon gwajin makami mai linzami na korea ta arewa ya ci karo da martanin Amurka da kawayenta
-
Amurka Ta Sanya Koriya Ta Arewa Cikin Jerin Masu Tallafawa Ta'addanci
Nov 21, 2017 10:55Shugaba Donald Trump na Amurka ya sanya Koriya Ta Arewa cikin jerin kasashen da ya ce suna tallafa wa ayyukan ta’addanci.
-
Amurka / Sin : Akwai Mafita A Rikicin Koriya Ta Arewa_Trump
Nov 09, 2017 05:01Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce yana da yakini akan samun mafita kan rikicin Koriya ta Arewa.
-
Sudan Ta Katse Hulda Da Koriya Ta Arewa
Oct 06, 2017 08:22Kasar Sudan ta katse duk wata hulda da Koriya ta Arewa, a wani abu da ake ma kallon cika sharudan da AMurka ta guidaya mata ne kafin a dage mata katunkumi.
-
Obama: Diplomasiyya Ita Ce Hanyar Da Ta Dace Ta Magance Rikicin Koriya
Oct 06, 2017 05:24Tsohon shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyana cewar: Diplmasiyya ba wai amfani da karfin soji ba, ita ce hanyar da ta fi dacewa wajen magance rikicin tsibirin Koriya da ya kunno kai.
-
Rawlings Ya Bukaci Trump Da Ya Kawo Karshen Kugen Yakin Da Yake Kadawa Kan Koriya Ta Arewa
Sep 27, 2017 16:33Tsohon shugaban kasar Ghana Jerry Rawlings ya kirayi shugaban kasar Amurka Donald Trump da ya kawo karshen barazanar da yake yi na kai hari kasar Koriya ta Arewa yana mai cewa wajibi ne yayi hakuri da yanayin siyasar shugaban Koriya ta Arewan kamar yadda duniya ta yi hakuri da yadda yake gudanar da mulkinsa shi ma.
-
Jiragen Yakin Amurka Masu Jefa Bama-bamai Sun Yi Shawagi Kusa Da Korea Ta Arewa
Sep 24, 2017 08:03Ma'aikatar tsaron Amurka Pentagon tace jiragen sun yi shawagi ne a jiya asabar a matsayin sako ga gwamnatin Korea ta Arewa.
-
Koriya Ta Arewa Ta Bayyana Barazanar Trump A Matsayin Wani Ihu Bayan Hari
Sep 21, 2017 05:45Ministan harkokin wajen kasar Koriya ta Arewa, Ri Yong-ho, ya bayyana jawabin shugaban Amurka a babban zauren Majalisar Dinkin Duniya a matsayin wata alama ta wauta, yana mai cewa barazanar Trump ga Koriya ta Arewa wani ihu ne bayan hari.
-
Koriya Ta Arewa Na Daf Da Mallakar Makamin Nukiliya
Sep 16, 2017 05:44Shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya ce kasarsa na daf da mallakar makamin nukiliya, wannan kuwa duk da jerin takunkuman da kasashen duniya ke kakaba ma kasar ta sa.
-
Kokarin MDD Na Hana Daukan Matakan Soja A Kan Kasar Korea Ta Arewa
Sep 15, 2017 19:12Mataimakin saktare janar na MDD ya tabbatar da cewa manufar majalisar hana daukan matakan soja a kan kasar Korea ta arewa.