-
Koriya Ta Arewa Ta Sake Harba Wani Makami Mai Linzami
Sep 15, 2017 05:49Koriya ta Arewa ta sake harba wani makami mai linzami da ya wuce ta sararin samaniyar kasar Japan, 'yan kwanaki bayan da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sanya mata wasu sabbin takunkumi.
-
MDD Ta Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumai
Sep 12, 2017 05:50Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da gagarimin rinjaye da kudirin Amurka na tsananta wasu jerin sabbin takunkumai kan Koriya Ta Arewa bisa gwajin makamin nukiliyarta na baya baya nan.
-
Dan Majalisar Amurka John McCain Ya yi Wa KoreaTa Arewa Barazanar Shafe Ta Daga Doron Kasa
Sep 11, 2017 07:23John McCain wanda shi ne shugaban kwamitin Tsaro a majalisar dokokin Amurkan ya ce; Matukar Korea ta kai wa Amurka ko kawayenta hari,to za a shafe ta daga doron kasa.
-
Jamus Na Ra'ayin Warware Rikicin Koriya Ta Arewa Ta Hanyar Diflomatsiyya
Sep 10, 2017 10:53Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta ce tana da ra'ayin a samu mafita ta hanyar diflomatsiyya domin warware shirin nukiliya Koriya ta Arewa.
-
Amurka Ta Bukaci A Kada Kuri'ar Kakabawa Koriya Ta Arewa Sabbin Takunkumi
Sep 09, 2017 05:44Amurka, a hukumance, ta bukaci a gudanar da zaman Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya don kada kuri'a kan daftarin kudurin da ta gabatar don kakabawa Koriya ta Arewa sabbin takunkumi saboda gwajin makaman nukiliya da ta yi kwanakin baya.
-
NATO:Ya Zama Wajibi A Kara Matsin Lamba Ga Kasar Korea Ta Arewa
Sep 07, 2017 06:35Kungiyar tsaro ta NATO ta bukaci ayi karin matsin lamba ga kasar korea ta arewa.
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Yi Allah Wadai Da Gwajin Makaman Kare Dangi Na Koriya Ta Arewa
Sep 04, 2017 19:11Babban sakatarin kungiyar tsaro ta NATO Jens stoltenberg ya yi Allah Wadai da gwajin makaman Nukiliya wanda kasar Koreya ta Arewa ta gudanar a jiya Lahadi
-
Kungiyar NATO Ta Yi Allawadai Da Gwajin Makaman Kare Dangi Da Koriya Ta Arewa Tayi
Sep 03, 2017 18:54Sakatare Janar na kungiyar tsaron NATO yayi Allah wadai da gwajin makaman kare dangin da kasar Koriya ta arewa ta yi
-
Koriya Ta Arewa Ta Yi Gwajin Makamin Nukiliya Na Shida
Sep 03, 2017 06:34Koriya ta Arewa ta sake gwajin wani makami nukiliya, wanda shi ne karo na shida, kamar yadda gwamnatin Japon ta tabbatar bayan jin girgiza kasa mai karfi maki 6,3 da sanyin safiyar yau Lahadi.
-
Koriya Ta Arewa Za Ta Ci Gaba Da Harba Makamai Masu Linzami
Aug 30, 2017 15:02Shugaban kasar Koriya ta Arewa Kim Jong-Un ya sha alwashin ci gaba da harba makamai masu linzami ta kan Japon, tare da jadadda cewa harbin na ranar Talata data gabata tsomin tabi ne.