-
Amurka Ta Soke Atisayen Soji Da Koriya ta Kudu
Oct 20, 2018 11:02Ministocin harkokin wajen kasashen Amurka dana Koriya ta Kudu, sun sanar da soke atisayen sojin hadin guiwa na tsakanin kasashen da aka shirya yi a watan Disamba mai zuwa.
-
Amurka Ta Bude Sansanin Sojojinta Mafi Girma A Kasar Korea Ta Kudu.
Jul 01, 2018 06:46Gwamnatin kasar Amurka ta bude sansanin sojojinta mafi girma a duniya a kasar Korea ta kudu a dai dai lokacinda ba'a da de kammala taron shugaba Trump da tokoransa na Korea ta Arewa Kim Jong un ba.
-
Ganawar Trump Da Kim Jong-un Ta Shiga Rashin Tabas
May 23, 2018 05:51Shugaba Donald Trump, na Amurka ya bayyana cewa, mai yiwa a daga ganawar da ya shirya zai yi da takwaransa na Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, a ranar 12 ga watan Yuni a Singapore
-
Trump Zai gana Da Jae-in Gabanin Ganawa Da Kim
May 05, 2018 18:00Shugaban Amurka Donald Trump, zai karbi bakuncin takwaransa na Koriya ta kudu Moon Jae-in a ranar 22 ga wannan watan, gabanin ganawar da aka shirya yi tsakaninsa da Shugaban Koriya ta arewa kim Jong Un.
-
Koriya Ta Arewa Zata Rufe Cibiyar Gwajin Nukiliyarta A Watan Mayu
Apr 29, 2018 16:43Koriya ta Kudu ta ce Shugaba Kim Jong-un na Koriya ta Arewa ya shaida cewa a watan Mayu mai kamawa zai rufe cibiyar da kasarsa take amfani da ita wajen gwajin makaman nukiliya.
-
Karon Farko, Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Sanya Kafa Koriya Ta Kudu
Apr 27, 2018 04:08Shugaba Kim Jong Un, na Koriya ta Arewa ya isa koriya ta kudu a wata ziyara irin ta ta farko mai manufar shafe fagen tattaunawar zaman lafiya ta tsakanin kasashen biyu.
-
Duniya Na Maraba Da Shirin Ganawa Tsakanin Shugaban Amurka Dana Koriya Ta Arewa
Mar 09, 2018 14:21Kasashen duniya da dama sun yi maraba da shirin ganawar ba-zata da shugaba Kim Jong-Un, na Koriya ta Arewa ya yi wa Donald Trump na Amurka.
-
Koriya Ta Arewa Ta Ce Za Ta Iya Watsi Da Shirin Nukiliyanta Idan Ta Samu Lamuni Na Tsaro
Mar 06, 2018 16:37Koriya ta arewa ta sanar da cewa tana iya yin watsi da shirinta na ci gaba da kera makaman nukiliya matukar dai ta samu lamuni mai karfi da zai tabbatar mata da tsaronta.
-
Kotu Ta Bukaci Daurin Shekaru 30 Ga Tsohuwar Shugabar Koriya Ta Kudu
Feb 27, 2018 11:17Wata kotu a Koriya ta Kudu, ta bukaci daurin shekaru 30 ga tsohuwar shugabar kasar, Park Geun-hye, da take fuskantar tuhuma kan cin hanci da rashawa.
-
Koriya Ta Kudu Ta Bukaci Amurka Ta Sassauta Bukatunta Ga Koriya Ta Arewa
Feb 26, 2018 11:18Shugaban Koriya ta Kudu, Moon Jae-in, ya bukaci Amurka da ta sassauta bukatunta don samun tattaunawa da mahukuntan Pyongyang.