-
Babbar Kotun Brazil Ta Ba Da Umurnin Daure Tsohon Shugaban Kasar Saboda Rashawa
Apr 05, 2018 10:41Kotun koli ta kasar Brazil ta yi watsi da bukatar da tsohon shugaban kasar Luiz Inacio Lula da Silva ya gabatar mata na gujewa tafiya gidan yari a yayin da yake daukaka karar hukuncin da aka yanke masa kan zargin rashawa da cin hanci da ake masa.
-
Kotun ICC Ta Sanar Da Kame Daya Daga Cikin 'Yan Ta'addan Kasar Mali
Apr 01, 2018 05:05Kotun kasa da kasa mai shari'ar laifuffukan yaki (ICC) ta sanar da kame daya daga cikin 'yan kasar Mali da ake zargi da aikata laifuffukan yaki da take hakkokin bil'adama da aka tafka a kasar Mali din.
-
An Yanke Wa Mutane 21 Hukumcin Kisa A Masar Saboda Kokarin Kai Hare-Haren Ta'addanci
Feb 22, 2018 17:41Wata kotu a kasar Masar, a yau Alhamis din nan, ta yanke wa wasu mutane 21 ciki kuwa har da wasu guda 16 a bayan idanuwansu hukuncin kisa saboda laifin hada bama-bamai da shirin kai hare-hare kan kayayyakin gwamnati da na al'umma a kasar, bugu da kari kan kasantuwa cikin haramtacciyar kungiya da kuma yada tsaurin ra'ayin addini.
-
Masar: An Yanke Wa "Yan Kungiyar "IKhwan" 14 Hukuncin Kisa
Dec 18, 2017 06:47Kotun Soja a yankin Alexandria ce ta yanke hukuncin kisan bisa laifin da ta same su na hannu a tashin hankali da ya faru a kasar a shekarun baya
-
Kotu Ta Bukaci Masu Belin Kanu Da Su Kawo Shi Ko Su Rasa Naira Miliyan 300 Kudin Beli
Oct 18, 2017 05:50Kotun tarayya dake Abuja, babban birnin Tarayyar Nijeriya, ta umurci mutanen da suka yi belin Shugaban kungiyar tsageran 'yan ware na Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu da su kawo shi gaban kotun ko kuma su rasa Naira miliyan 300 da suka bayar a matsayin kudin lamunin belin nasa da suka karba.
-
Kotun Kolin Iraki Ta Bukaci Dakatar Da Yin Kuri'ar Raba Gardama A Yankin Kurdawa.
Sep 18, 2017 12:15A yau litinin ne kotun kolin kasar Irakin ta bayyana shirin Kurdawa na yin kuri'ar raba gardama domin ballewa daga Iraki, a matsayin abinda ya sabawa tsarin mulkin wannna kasa.
-
Masar: An Daure Wasu "Yan Adawa 25 Zaman Kurkuku Na Rai Da Dai.
Aug 30, 2017 06:56Kutun da ta daure 'yan adawar ta same su da laifin shiga cikin tashe-tashen hankulan da su ka faru a kasar a 2015
-
Kotun Masar Ta Wanke Dan 'Uwan Shugaban AlQa'ida.
Aug 01, 2017 13:01Wata Kotu a Masar ta wanke dan'uwan shugaban kungiyar ta'addancin nan ta alka'ida kan zarkin da ake yi masa na kafa kungiyar masu tsatsauran ra'ayin addini.
-
Qatar Ta Bukaci Diyya Ga Abokan Gabarta
Jul 10, 2017 06:18Kasar Qatar ta sanar da kafa wani kwamiti da zai bukaci kasashen larabawa abokan gabarta da su biya ta diyya bayan maida ta saniyar ware na tsawan makwanni biyar a yanzu.
-
Kotun Sojin Masar Tana Zargin Mutane 292 Da Shirya Makarkashiyar Kashe Shugaban Kasar
Jul 09, 2017 19:01Babban lauyar gwamnatin Masar mai shigar da kara ya maida shari'ar mutane 292 zuwa kotun sojin kasar kan zargin 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ne, kuma suna da hannu a shirya makarkashiyar aiwatar da kisan gilla kan shugaban kasar.