-
Amnesty Int. Ta Yi Kakkausar Suka Dangane Da Hukuncin Kisa A Kan Muslim Brothers A Masar
Sep 10, 2018 05:51Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa Amnesty Int. ta yi kakkausar suka dangane da hukuncin kisa da kotun kasar Masar ta yanke a kan wasu 'yan kungiyar 'yan uwa musulmi (Muslim Brotherhood).
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Allah Wadai Da Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Ihwan A Masar
Sep 08, 2018 19:01Kungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta Amnesty International ta yi tofin Allah tsine kan yanke hukuncin kisa kan 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin 75 da kotun da ke shari'ar manyan laifuka A Masar ta zartar a yau Asabar.
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta "Amnesty" Ta Yi Kira Da A Hakunta Kwamandojin Sojan Kasar Myanmar
Jun 27, 2018 07:18Kungiyar ta Amnesty ta zargi kwamandojin sojojin kasar ta Myanmar da tafka laifukan yaki akan al'ummar musulmin Rohingya
-
Kamaru Ta Musanta Zargin Amnesty International Kan Rikicin Yankin Masu Magana Da Ingilishi
Jun 17, 2018 05:49Gwamnatin kasar Kamaru ta musanta rahoton da kungiyar kare hakkokin bil'adaman na ta Amnesty International ta fitar kan rikicin da ke faruwa a yankin masu magana da harshen Ingilishi na kasar tana mai bayyana rahoton a matsayin tsagoron karya kawai.
-
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Watsi Da Rahoton Amnesty Intl Kan Cin Zarafin Mata A Sansanonin 'Yan Gudun Hijira
Jun 02, 2018 05:32Rundunar sojin Nijeriya ta mayar da martani ga rahoton kungiyar kare hakkokin bil'adama din nan ta kasa da kasa Amnesty International da ya zargin sojojin da yin fyade da sauran nau'oi na cin zarafin mata a sansanonin 'yan gudun hijira da ke jihar Borno.
-
Kungiyar "Amnesty" Ta Bukaci A Gudanar Da Binciken Kisan Palasdinawa
Apr 16, 2018 12:32Kungiyar kare hakkin bil'adaman ta kasa da kasa daga ofishinta da ke birnin London ta bukaci da a gudanar da bincike mai cin gashin kanshi dangane da amfani da karfi akan al'ummar Palasdinu da 'yan sahayoniya su ke yi.
-
Kungiyar Kare Hakin Bil-Adama Ta Soki Masar Kan Tauye Hakkin 'Yan Adawa
Feb 10, 2018 11:17Kungiyar kare hakin bil-adama ta kasa da kasa ta yi kakkausar suka kan yadda gwamnatin kasar Masar ke ci gaba da take hakkin 'yan adawa a kasar
-
Rahoton Amnesty Kan Zargin Turai Da Taimakawa Cin Zarafin Bakin Haure A Libya
Dec 13, 2017 06:01Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta zargi gwamnatocin kasashen turai da hannu a cin zarafin da ake yi wa bakin haure da 'yan gudun hijira a Libiya.
-
Aljeriya : Amnesty Ta Yi Tir Da Korar Dubban 'Yan Afrika
Oct 24, 2017 10:47Kungiyar kare hakkin bil adama ta kasa da kasa, Amnesty International, ta yi tir da matakin hukumomin Aljeriya na korar 'yan Afrika zuwa gida.
-
Amnesty Ta Zargi Myanmar Da Kokarin Rufa-rufa Kan Rikicin 'Yan Rohingyas
Sep 20, 2017 05:51Kungiyar Amnesty International ta zargi shugabar gwamnatin Myanmar Aung San Suu Kyi, da kokarin rufa-rufa kan kisan kiyashin da akayiwa musulmin Rohingyas a Jihar Rakhine, wanda MDD ta bayyana a matsayin na kare dangi.