-
Afirka Ta Kudu: Winnie Mandela Tsohuwar Matar Marigayi Nelson Mandela Ta Rasu
Apr 02, 2018 17:28Rahotanni daga kasar Afirka ta kudu sun ce Winnie Madikizela Mandela tsohuwar matar marigayi Nelson Mandela ta rasu.
-
Kungiyar Al Shabab ta yi ikrarin kashe dakarun Amison 59
Apr 02, 2018 06:27Kungiyar ta'addancin ta Al Shabab ta sanar da kashe dakarun sojan wanzar da zaman lafiya na kungiyar tarayyar Afrika Amisom da na gwamnatin Somaliya 59 a wasu jerin hare haren da ta kaddamar kan rundunar a yankin Bas-Shabelle, dake kudancin Magadisho babban birnin kasar Somaliya.
-
Yan Kungiyar Al-Shabab Sun Kashe Sojojin Uganda Masu Yawa A Kudancin Kasar Somaliya
Apr 01, 2018 19:00Yan kungiyar Al-Shabab ta Somaliya sun kai farmaki kan sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar tarayyar Afrika "AMISOM" da ke kudancin kasar Somaliya, inda suka kashe sojoji masu yawa.
-
Libya: Da'esh Ta Dauki Alhakin Kai Hari A gabacin Kasar
Mar 30, 2018 19:10An kai hari ne wani wurin binciken soja da ge garin Ajdabiya agabacin kasar ta Libya
-
Shugaba Buhari Ya Gana Da Iyayen 'Yan Matan Dapchi Da Aka Sace
Mar 15, 2018 05:38Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya gana da iyayen 'yan matan sakandaren Dapchi da mayakan kungiyar Boko Haram suka sace a kwanakin baya.
-
Gwamnatin Najeriya Ba Za Ta Yi Kasa A Guiwa Ba Har Zuwa Sako 'Yan Matan Dapchi
Mar 14, 2018 19:08Shugaban kasar ta Najeriya Muhammadu Buhari ne ya bayyana haka a yayin da ya ziyarci Jahar Yobe, yana mai cewa sai an saki dukkanin 'yan matan Chibok da Dapchi
-
Harin Boko Haram Ya Lashe Rayukan Jami'an Tsaron Najeriya 10
Mar 09, 2018 11:46Shugaban 'Yan sandar jihar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya ya sanar da mutuwar jami'an tsaron kasar 10 sanadiyar harin kungiyar boko haram.
-
An Kai Harin Ta'addanci A gefen Babban Birnin Somaliya
Mar 02, 2018 18:58Majiyar Tsaron Somaliya ta sanar da kai harin ta'addanci a barikin soja dake gefen Magadushu babban birnin kasar
-
An Kashe 'Yan Kunar Bakin Wake Biyu A Kamaru
Feb 12, 2018 11:44Majiyar tsaron Kamaru ta sanar da kisan 'yan kunar bakin wake biyu da ake zaton 'yan boko haram ne a yankin Kordo dake arewacin kasar.
-
Hare-Haren Ta'addanci Sun Lashe Rayukan Mutane 3 A Kasar Somaliya
Feb 07, 2018 18:54Rundunar 'yan sandan Somaliya ta sanar da cewa: Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane uku a hare-haren kisan gilla da suka aiwatar a sassa daban daban na birnin Mogadishu fadar mulkin kasar.