Pars Today
Kungiyar tarayyar Afrika ta kirayi 'yan siyasa akasar Kamaru da su kai zuciya nesa, a lokacin da ake jiran sakamakon zaben da aka gudanar a kasar a makon da ya gabata.
Kungiyar tarayyar Afrika ta yi alkawalin cewa, za ta taimaka wajen ganin an kawo karshen dambarwar siyasa a kasar Guinea, ta hanyar gudanar da zabe mai tsafta.
Kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya kara wa'adin aikin dakarun majalisar dinkin duniya na kungiyar tarayyar Afrika a kasar Sudan.
Shugaban kwamitin kungiyar tarayya Afrika ta (AU), Musa Faki Mahamat, ya fara wata ziyara yau Alhamis, a Jamhuriya Kamaru, inda kuma zai gana da shugaban kasar, Paul Biya, kamar yadda fadar shugaban kasar Kamarun ta sanar.
Shugabannin kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen yankin gabashin Afrika {IGAD} sun bukaci sake farfado da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar.
Tarayyar Afrika AU, ta yi maraba da bukatar da Sudan ta gabatar, ta neman karbar bakuncin taro tsakanin shugaban Sudan ta Kudu Salva Kirr da shugaban 'yan adawa na kasar Reik Machar.
Kungiyoyin tarayyar Afirka da na Turai sun cimma yarjejjeniyar daukan mataki na magance matsalolin tsaro, 'yan gudun hijra, samar da ayyukan yi da Noma a kasashen Afirka
Gamayyar rundunar wanzar da zaman lafiya da sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Tarayyar Afrika a kasar Sudan ta yi gargadi kan sake bullar wani sabon rikici a yankin Darfur na kasar Sudan.
Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sake sabunta wa'adin aikin dakarun tabbatar da zaman lafiya na Kungiyar Tarayyar Afirka a kasar Somaliya.
Komitin tsaro na majalisar dinkin duniya ya tsawaita wa'adin dakarun tabbatar da zaman lafiya na tarayyar Afrika a kasar Somalia.