-
Kungiyar AU Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren 'Isra'ila' Kan Palastinawan Gaza
May 15, 2018 16:46Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kakkausar suka da kuma tofin Allah tsine dangane da kisan gillan da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka yi wa Palastinawa a Zirin Gaza, inda sama da Palastinawa 60 suka yi shahada.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) Ta Nuna Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 10, 2018 10:39Shugaban kungiyar Tarayyar (AU) Afirka Moussa Faki ya bayyana damuwarsa dangane da matsayar da shugaban Amurka ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan Iran, yana mai sake jaddada goyon bayan kungiyar AU din ga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran a shekara ta 2015.
-
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Gana Da Shugaban Kungiyar Tarayyar Afrika
Mar 08, 2018 19:01Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana shirin gwamnatin kasarsa na taimakawa kungiyar tarayyar Afrika a fagen yaki da ta'addanci.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Sake Karyata Zargin Cewa Kasar China Tana Mata Leken Asiri
Feb 09, 2018 06:37Shugaban kungiyar Tarayyar Afrika ya jaddada cewa: Zargin cewar kasar China tana gudanar da ayyukan leken asiri kan kungiyar tarayyar Afrika kokari ne na rusa kyakkyawar alakar da ke tsakanin bangarorin biyu.
-
An Cimma Yarjejeniyar Tsaro Tsakanin Kasashen Sudan Da Sudan Ta Kudu
Feb 06, 2018 05:39Kwamitin hadin gwiwa na tsaro tsakanin kasashen Sudan da sudan ta kudu ya kamala taronsa bisa shiga tsakanin kungiyar tarayar Afirka a birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia.
-
Kungiyar AU Ta Karyata Labarin Leken Asirin Da Ce Aka China Tana Yi Wa Kungiyar
Jan 31, 2018 05:52Kwamitin Kungiyar Tarayyar Afirka ta karyata labarin da ake watsawa na cewa kasar China tayi yiwa kungiyar leken asiri ta hanyar kutse a Na'urorin hedkwatar kungiyar.
-
Kungiyar AU Ta Bukaci Shugabannin Afirka Da Su Mayar Wa Trump Da Martani
Jan 25, 2018 17:42Shugaban Tarayyar Afirka, Moussa Faki Mahamat, ya kirayi shugabannin nahiyar Afirkan da su mayar da martani ga kalaman batancin da shugaban Amurka Donald Trump yayi wa kasashen Afirkan a kwanakin baya.
-
Wakilan Kwamitin Dindindin Na Kasashen Kungiyar Tarayyar Afrika Sun Fara Taro A Ethiopia
Jan 24, 2018 06:26Wakilan Kwamitin Dindindin Na Kasashen Kungiyar Tarayyar Afrika Sun Fara Taro a birnin Addis Ababa na kasar Ethiopia domin shirya wa taron shuwagabannin kasashen kungiyar wanda za'a gudanar nan gaba a wannan shekara.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Yi Kakkausar Suka Kan Cin Mutuncin Da Shugaba Trump Ya Yiwa Nahiyar Afirka
Jan 12, 2018 19:08Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi kakkausar suka kan cin mutuncin da shugaban kasar Amurka Donal Trump ya yi wa al'ummar Nahiyar Afirka.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Bukaci Hanzarta Horas Da Dakarun Tsaron Kasar Somaliya
Jan 11, 2018 19:00Kungiyar tarayyar Afrika ta bukaci daukan matakin hanzarta horas da jami'an tsaron kasar Somaliya.