-
Kungiyar Tarayyar Afirka Na Shirin Kafa Wani Sansanin Soji A Kasar Kamaru
Jan 06, 2018 11:19Ministan tsaron kasar Kamaru, Joseph Beti Assomo, ya sanar da cewa kungiyar Tarayyar Afirka za ta kafa wani sansani na sojojin kai dauki na kungiyar a kasar Kamaru.
-
Tarayyar Afrika Ta Nuna Damuwarta Kan Yiyuwan Komawar Yan Daesh Zuwa Kasashen Afrika
Dec 11, 2017 11:52Kwamitin tsaro na sulhu na kungiyar tarayyar Afrika ya bayyana damuwarsa kan yiyuwan yan kasashen nahiyar wadanda suke yaki a cikin kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasashen Irqi da Siriya su komo gida bayan an sami nasara a kansu a wadannan kasashe.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Yi Allah Wadai Da Matsayar Trump Kan Birnin Qudus
Dec 09, 2017 16:59Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila tana mai sake jaddada goyon bayanta ga kafa kasar Palastinu mai cin gashin kanta.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Za Ta Kwashe Bakin Haure Dubu 20 Daga Libiya
Dec 07, 2017 19:00Kungiyar tarayyar Afirka ta dauki kudirin mayar da bakin haure dubu 20 zuwa kasashen su daga kasar Libiya.
-
Bayanin Karshen Taron Koli Na Kungiyar AU Da Turai
Dec 01, 2017 05:50An kammala taron koli na kungiyar tarayya Afrika da Turai karo na biyar a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast inda shugabanni nahiyoyin biyu suka kudirin anniyar yaki da kwararar bakin haure ba bisa ka'ida ba, da kuma kalubalen dake cikinsa kamar cinikin bakin haure a Libiya.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Zata Rage Yawan Sojojinta Kimanin 1000 Daga Kasar Somaliya
Nov 08, 2017 06:56Kungiyar tarayyar Afrika ta sanar da shirinta na rage yawan sojojinta daga kasar Somaliya da yawansu zai kai kimanin dubu daya kafin karshen wannan shekara ta 2017.
-
Kenya: Kungiyoyin Kasa Da Kasa Sun Bukaci A Sami Zaman Lafiya A Yayin Zaben Shugaban Kasa.
Oct 23, 2017 19:24Majalisar Dinkin Duniya Da Tarayyar Afirka sun bukaci ganin an kawo karshen duk wani tashin hankali a yayin zaben shugaban kasa.
-
Taron Kwararru Masu Kula Da 'Yan Hijira Na Afirka A Kasar Rwanda
Oct 19, 2017 06:23Kwararrun sun fito ne daga kasashen mambobi na kungiyar tarayyar Afirka domin tattauna matsalolin da suka shafi batun 'yan gudun hijira.
-
Kungiyar Tarayyar Afrika Ta Jaddada Goyon Bayanta Kan Yarjejeniyar Nukiliyar Kasar Iran
Oct 18, 2017 07:21Shugaban hukumar gudanarwa ta kungiyar tarayyar Afrika (AU) ya sanar da cewa: Kungiyar Tarayyar Afrika tana jaddada goyon bayanta kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Yarjejeniyar Nukiliyan Iran
Oct 16, 2017 17:30Shugaban hukumar gudanarwa ta Tarayyar Afirka (AU), Moussa Faki Mahamat, ya sanar da cewa kungiyar Tarayyar Afirkan tana goyon bayan yarjejeniyar nukiliya da manyan kasashen duniya suka cimma da Iran a shekara ta 2015.