Pars Today
Shugaban kungiyar tarayyar Afirkan ya ce; Kungiyarsa tana bada cikakken goyon bayanta ga yarjejeniyar.
Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta bayyana tsananin mamakinta dangane da yadda Amurka ta sanya kasar Chadi cikin jerin sunayen kasashen da aka hana 'yan kasar zuwa Amurka cikin sabuwar dokar da shugaban Donald Trump ya sanya wa hannu.
Shuwagabannin kasashen Afrika sun yi suka kan yadda wasu kasashen duniya suke tsoma baki a cikin harkokin kasar Libya, inda suke zargin cewa tsoma bakin nasu ne ya hana tabbatar da zaman lafiya a kasar
Tawagar masu sanya ido kan zabuka ta kungiyar tarayyar Afrika ta jaddada yin kira kan gudanar da zaben 'yan Majalisun Dokokin Kasar Congo Brazzaville zagaye na biyu.
Jawabin bayan taron shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Afrika karo na 29 ya jaddada bukatar neman hanyar magance matsalolin da suke ci gaba da addabar nahiyar Afrika.
Kungiyar tarayyar Afrika ta sanar da cewa: Tana goyon bayan gwamnatin Somaliya tare da jaddada aniyarta ta karfafa matakan tsaro da zaman lafiya a kasar.
Shugaban komitin tattalin arziki da noma na tarayyar Afrika ya bukaci Amurka ta dawo kan yarjejeniyar yaki da gurbatar yanayi ta shekara ta 2015 wacce aka kulla a birnin Paris na kasar Faransa
Bayan ficewar sojojin kasar Katar daga kan iyakokin Djibouti da Eritrea,kungiyar tarayyar Afirka ta bayyana damuwarta akan karuwar zaman dardar tsakanin kasashen biyu.
Kungiyar tarayyar Afrika (AU) ta yi Allah Wadai Da Hare Haren ta'addanci wanda kungiyan yan ta'adda ta Daesh ta dauki alhakin aiwatar da su a wurare biyu a nan Tehran a ranar Laraba da ta gabata.