-
Kungiyar AU Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin London Na Birtaniya
Jun 05, 2017 19:06Shugaban kungiyar tarayyar Afrika ya yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai birnin London na kasar Birtaniya.
-
Kungiyar AU Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Yarjejeniyar Paris
Jun 04, 2017 18:04Kungiyar tarayyar Afrika (AU) ta shigo sahun nuna rashin amincewarta da matsayar da shugaban kasar Amurka ya dauka na ficewa daga yarjejeniyar rage dumamar yanayi na Paris inda ta bayyana cikakken goyon bayanta ga yarjejeniyar da kuma yin komai wajen ganin an yi aiki da ita.
-
Sudan Ta Kudu Ta Amince Da Shawarar Kungiyar AU Na Tattaunawa Da Sudan
May 03, 2017 05:42Bayan Kwashe Shekaru biyu, Gwamnatin Sudan ta kudu ta amincewa da Shawarar da Kungiyar Tarayyar Afirka ta gabatar mata na tattaunawa da Gwamnatin Sudan.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Goyi Bayan Al'ummar Palastinu Da Kuma Fada Da Ta'addanci
Mar 29, 2017 17:04Shugaban kungiyar Tarayyar Afirka Moussa Faki Mahamat ya bayyana cewar kungiyar Tarayyar Afirkan tana ba wa matsalar Palastinu da kuma fada da ta'addanci da ake yi kula da muhimmanci na musamman.
-
Kungiyar AU Ta Bayyana Shirinta Na Yin Aiki Da Taimakekkeniya Da Sabuwar Gwamnatin Somaliya
Mar 03, 2017 18:20Kungiyar tarayyar Afrika ta bayyana shirinta na gudanar da ayyuka da taimakekkeniya da sabuwar gwamnatin Somaliya da nufin karfafa matakan zaman lafiya da tsaro a kasar.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka ta bayyana fatanta na gyaruwar Al'amura a kasar Somaliya
Feb 15, 2017 17:55Kungiyar Tarayyar Afirka ta bukaci sabuwar Gwamnatin Somaliya da ta gudanar da gyara a tsarin Ma'aikatun kasar tare kuma da kawo sauki a rayuwar Al'umma.
-
Shugabannin Kasashen Afrika Sun Gindaya Sharadin Ficewa Daga Cikin Jerin Mambobin Kotun ICC
Feb 03, 2017 05:31Wata majiya ta kungiyar tarayyar Afrika ta "AU" ta sanar da cewa: Shugabannin kasashen Afrika mambobi a kungiyar tarayyar Afrika sun amince da shirin rattaba hannu kan ficewa daga cikin jerin kasashen duniya mambobi a kotun kasa da kasa da ke hukunta manyan laifuka ta International Criminal Court "ICC" matukar ba a gudanar da garambawul a harkokin gudanar da kotun ba.
-
MDD ta yaba da aiki tare da Kungiyar Tarayyar Afirka
Feb 02, 2017 17:39Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yaba da aiki tare da Kungiyar tarayyar Afirka musaman ma a bagaren tsaro.
-
Kasar Maroko Tana Ci Gaba Da kokarin Ganin Ta Koma Cikin Kungiyar Tarayyar Afrika
Jan 29, 2017 12:26A ci gaba da kokarin da kasar Moroko take yi na ganin ta samu damar komawa cikin kungiyar tarayyar Afrika, a halin yanzu ta samu amincewar kasashe 40 daga cikin 54 mambobi a kungiyar.
-
AU: An Gama Shirye-Shiryen Taron Shugabannin Kasashen Afirka A Ethiopia
Jan 29, 2017 05:51Kungiyar Tarayyar Afirka ta sanar da cewa an gama dukkanin shirye-shiryen da ya kamata wajen gudanar da taron shugabannin kasashen Afirka karo na 28 a helkwatar kungiyar da ke birnin Addis Ababa, babban birnin kasar Ethiopia wanda za a fara a gobe.