-
Matsalar Kudi Tana Barazana Ga Ci Gaban Ayyukan Kungiyar Tarayyar Afrika
Jan 28, 2017 11:46Mataimakin shugabar kungiyar Tarayyar Afrika ya bayyana cewa: Matsalar karancin kudade na barazana ga ci gaba da gudanar da ayyukan kungiyar a fagen aiwatar da ayyukan dakarun wanzar da zaman lafiya da sulhu na kungiyar.
-
Taron Shugabanin Kasashen Afirka kan rikcin Libiya a Kasar Congo
Jan 28, 2017 09:28Taron shugabannin kasashen Afirka da aka fara jiya juma’a a birnin Brazzaville na kasar Congo, na tattaunawa ne kan yakin basasar Libya da kuma yuyuwar shigar kungiyar wajen magance shi.
-
Kungiyar AU Ta Ce Daga 19 Janairu Ba Za Ta Sake Daukar Jammeh A Matsayin Shugaban Gambiya Ba
Jan 14, 2017 18:13Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da cewa daga ranar 19 ga watan Janairun nan da muke ciki ba za ta sake daukar shugaba Yahya Jammeh a matsayin shugaban kasar Gambiya ba don kuwa a wannan ranar ce wa'adin mulkinsa zai kare.
-
Gasar Hawa Kan Kujerar Shugabancin Tarayyar Afirka
Dec 10, 2016 12:15Gasa A tsakanin Shugabancin Tarayyar Afirka
-
Kungiyar AU Ta Jaddada Muhimmancin Yaki Da Cin Zarafin Mata A Kasar Sudan Ta Kudu
Dec 10, 2016 05:50Kungiyar tarayyar Afrika ta jaddada wajabcin daukan matakan yaki da cin zarafin mata a kasar Sudan ta Kudu.
-
Tarayyar Afrika Ta Yabawa Mutane Da Gwamnatin Kasar Gambia Kan Zabe
Dec 05, 2016 16:59Kungiyar tarayyar Afrika ta yabawa mutane da gwamnatin kasar Gambia kan gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya.
-
Moroko ta soki aikin Shugabar kwamitin kungiyar Tarayyar Afirka
Dec 01, 2016 11:47Ma'aikatar harakokin wajen Moroko ta soki Shugabar kwamitin kungiyar Tarayyar Afirka
-
Kasar Senegal Ta Bukaci Tallafin Majalisar Dinkin Duniya Ga Kungiyar Tarayyar Afrika
Nov 19, 2016 17:43Kasar Senegal ta gabatar da bukatar kungiyar tarayyar Afrika ga Majalisar Dinkin Duniya ta neman tallafi ga shirin kungiyar na ci gaba da gudanar da ayyukan dakarunta da suke wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasashen kungiyar.
-
Jaddadawar Kungiyar Tarayyar Afirka Kan Wajibcin Fada Da Kungiyar Boko Haram
Nov 14, 2016 05:53A shirin da ake yi na fada da ayyukan ta'addanci a nahiyar Afirka, kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga dakarun hadin gwiwa na kasashen Yammacin Afirka a kokarin da suke yi na fada da kuma kawo karshen ayyukan ta'addancin kungiyar nan ta Boko Haram.
-
Martanin Kungiyar Tarayar Afirka kan harin baya-bayan nan da aka kai Nijar
Oct 09, 2016 17:47Kungiyar Tarayar Afirka ta yi Alawadai kan harin da aka kai sansanin 'yan gudun hijrar Mali dake yankin Tazalit na Jumhoriyar Nijar