-
Larijani: Amurka Da Isra'ila Su Ne Ummul Aba'isin Rashin Tsaro A Duniya
Oct 10, 2018 11:11Kakakin majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani ya bayyana cewar Amurka da haramtacciyar kasar Isra'ila su ne ummul aba'isin din dukkanin rashin tsaron da ake fuskanta a duniya.
-
Labanon : 'Yan Gudun Hijirar Siriya Za Su Koma Gida
Oct 10, 2018 05:44Labanon ta ce adadin 'yan gudun hijirar Siriya da za su koma gida ya zuwa karshen shekarar nan ya kai 100,000.
-
Morocco Ta Dakatar Da Bada Visar Shiga kasar Ga Mutanen kasar Lebanon
Oct 08, 2018 18:56Bayan tuhumar da gwamnatin kasar Morocco ta yi wa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon na tallafawa kungiyar Polisario gwamnatin kasar ta bada sanarwan dakatar da visar shiga kasar ga yan kasar Lebanon.
-
Labanon Ta Janyo Hankulan Kasashen Duniya Kan Kokarin 'Isra'ila' Na Kawo Wa Kasar Hari
Oct 02, 2018 05:55Ministan harkokin wajen kasar Labanon Gebran Bassil ya bayyana cewar haramtacciyar kasar Isra'ila tana neman hanyar kawo wa kasar Labanon hari ne ta hanyar gabatar da wasu dalilai na karya yana mai cewa kasar tana da hakkin kare kanta kan duk wata barazanar da 'Isra'ilan' za ta yi mata.
-
Ana Ci Gaba Da Kwashe 'Yan Gudun Hijrar Siriya Daga Labnon
Sep 28, 2018 11:52Cibiyar dake kula da 'yan gudun hijra ta MDD ta sanar a jiya alhamis cewa an dawo da wata tawagar 'yan gudun hijrar dake tsugune a kasar Labnon zuwa gida
-
Sayyid Nasarallah: Kungiyar Hizbullah Ta Fi HKI Karfi
Aug 15, 2018 18:57Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanan Sayyid Hassan Nasarallah ya ce nasarar da kungiyar ta samu a yakin shekara ta 2006 kan HKI nasarce daga Allah, Majalisar dinkin duniya, kungiyar kasashen larabawa kosa sauran kungiyoyin kasa da kasa basa da hannu a cikin wannan nasarar.
-
Amurka Ta Tsawaita Takunkumanta Kan Labanon
Jul 28, 2018 19:11Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya tsawaita takunkuman da gwamnatinsa ta dorawa kasar Labanon kan abinda ya kira "barazanar tsaro ga yan kasar Amurka" na tsawon shekara guda.
-
Wani Jami'in Gwamnatin Amurka Ya Gana Da Ministan Harkokin Wajen Lebanon Dangane Da Hizbullah
Jul 26, 2018 11:59Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana cewa mataimakin Pompeo ya gana da ministan harkokin wajen kasar Labanan Jibran Basil dangane da kungiyar Hizbullah.
-
Sojojin Labanon Sun Gano Da Kuma Tarwatsa Wasu Na'urorin Leken Asirin 'Isra'ila' A Kasar
Jun 22, 2018 18:16Sojojin kasar Labanon sun gano da kuma tarwasa wasu na'urorin leken asirin haramtacciyar kasar Isra'ila a Lardin Nabatieh da ke kudancin kasar ta Labanon
-
Nasarallah: Takunkuman Amurka Kan Kungiyar Hizbullah Ba Zasu Yi Wani Tasiri Ba
May 26, 2018 06:35Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana cewa takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kungiyar ba za su yi wani tasiri a kan harkokin kungiyar ko kuma wadanda aka ambata a takunkumin ba.