-
Qassemi: Zaben Kasar Labanon, Babbar Nasara Ce Mai Muhimmanci Ga Al'ummar Kasar
May 08, 2018 11:11Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya taya al'ummar kasar Labanon murnar nasarar gudanar da zaben 'yan majalisar kasar da aka yi yana mai bayyana hakan a matsayin wata nasara mai muhimmanci ga al'ummar kasar.
-
Hizbullah Da Kawayenta Sun Lashe Kujeru 67 Daga Cikin Kujeru 128 Na Majalisar Lebanon
May 08, 2018 07:50Kungiyar Hizbullah tare da abokan kawancenta sun lashe zaben majalisar dokokin kasar Lebanon da kujeru 67 daga cikin kujeru 128 na majalisar.
-
Sayyid Hassan Nasarallah: Zaben 'Yan Majalisa Babbar Nasara Ce Ga Kasa
May 07, 2018 18:58Babban magatakardar Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ya bayyana haka ne dazu da ya gabatar da jawabi bayan fara fitowar sakamakon zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Hizbullah Da Kawayenta Sun Sami Gagarumar Nasara A Zaben Labanon
May 07, 2018 11:10Rahotanni daga kasar Labanon na nuni da cewa kungiyoyin Hibzullah da Amal da kawayensu sun sami gagarumar nasara a zaben 'yan majalisar kasar da aka gudanar a jiya Lahadi.
-
Ana Kidayar Kuri'u Bayan Zaben 'Yan Majalisa A Labanon
May 07, 2018 05:48An fara kidayar kuri'u zaben 'yan majalisar dokoki na farko tun bayan na shekara 2009, a kasar Labanon.
-
Nasrullah: Hizbullah Tana Da Makamai Da Za Ta Iya Kai Hari A Kowace Kusurwa Ta H.K.Isra'ila
Apr 22, 2018 06:45Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, a halin yanzu a cikin ikon Allah kungiyar Hizbullah ta mallaki makamai masu linzami da za ta iya kai hari da su a kan kowace kusurwa a cikin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Sayyid Hassan Nasarallah: Harin Da 'Yan Sahayoniya Suka Kai A Tifur Wauta Ce Ta Tarihi
Apr 13, 2018 19:16Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasarallah ya bayyana haka ne a wani jawabi da ya gabatar dazu.
-
Duniya Ta Taimaka Wa Labanon Da Dala Bilyan 11
Apr 06, 2018 16:05Kasashen duniya da suka taru a birnin Paris na kasar Faransa, sun alkawarta taimaka wa kasar Labanon da tallafin kudi da ya kai dalar Amurka sama Bilyan 11.
-
Hizbullah Za Ta Mai Da Martani Mai Tsanani Idan HKK Ta Shelanta Yaki
Apr 05, 2018 06:30Dan majalisa mai wakiltar Hizbullah Nawwaf Musawi ya ce; Idan aka shelanta yaki akan Lebanon, to Hizbullah tana da karfin da za ta murkushe sojojin 'yan sahayoniya
-
Ziyarar Sa'ad Hariri Zuwa Saudiya
Feb 28, 2018 06:19Piraministan kasar Labnon ya amsa goron gayyatar hukumomin saudiya a wannan Laraba, inda da jijjifin safiyar yau ya tashi daga birnin Bairout zuwa birnin Riyad