-
Hizbullah: Amurka Ce Babban Karfe Kafa Ga Duk Wani Yunkurin Samar Da Zaman Lafiya A Syria
Feb 27, 2018 19:27Mataimakin babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na'im Kasim ya bayyana Amurka a matsayin babban karfen kafa ga duk wani yunkurin samar da sulhu da zaman lafiya a Syria.
-
Micheal Aun: Lebanon Za Ta Kare Kanta Daga Harin Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Feb 26, 2018 19:04Shugaban kasar Lebanon Micheal Aun ne ya bayyana haka a yau litinin da yake ganawa da wakilin Majalisar Dinkin Duniya a birnin Beirut.
-
Nasrullah: Babban Burin Amurka Shi Ne Karya Lagon Masu Gwagwarmaya Da Zaluncinta
Feb 25, 2018 07:24Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan nasrullah ya bayyana cewa; Amurka da 'yan korenta suna hankoron ganin bayan duk wani yunkuri wanda zai hana su cimma bakaken manufofinsu a kan al'ummomin yankin gabas ta tsakiya.
-
Hasan Nasrullah:Makiya Na Bayan Makarkashiya Ga Gwagwarmaya
Feb 24, 2018 19:01Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lobnon ya yi ishara kan kashin da Amirka da kawanta suke sha a yankin\, inda ya ce a yau, lokaci ya yi na raba abinda muka girba, kuma mahiman nasarorin da muka samu shi ne goyon bayan gwagwarmaya a yankin.
-
Shugaban Labanon Ya Kai Ziyara Farko A Iraki
Feb 21, 2018 05:55Shugaba Michel Aoun, na Labanon, ya gana da takwaransa, Fuad Massum, na Iraki, a Bagadaza a wata ziyara wacce ita ce irinta ta farko da wani shugaban kasar Labanon ya taba kaiwa a wannan kasa.
-
Kwamandan Sojojin Labanon: Za Mu Mayar Da Martani Ga Duk Wani Wuce Gona Da Irin 'Isra'ila'
Feb 20, 2018 05:16Babban kwamandan sojojin kasar Labanon, Janar Joseph Aoun, ya ja kunnen haramtacciyar kasar Isra'ila da cewa lalle za a mayar mata da martani ta dukkanin hanyar da ta sawwaka matukar ta kawo wa kasar Labanon din hari.
-
Sayyid Nasrullah : Muna Rike Da Wasiyar Shugabannin Shahidan Hizbullah
Feb 16, 2018 18:09Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya kara jaddada cewa Hizbullah tana kan wasiyan da shuwagabannin shahidan kungiyar suka bar masu.
-
Ministan Ilimi A Isra'ila Ya Yi Kira Da A Kaucewa Aukuwar Yaki Tsakaninsu Da Lebanon
Feb 13, 2018 06:38Ministan ma'aikatar ilimi a Haramtacciyar kasar Isra'ila ya kirayi gwamnatin yahudawan da ta yi taka tsantsan wajen kauce wa duk wani abin da ka iya jawo barkewar wani sabon yaki a tsakaninsu da Lebanon.
-
Kashe Wutar Fitana Ta Baya-Bayan Nan A Kasar Lebanon
Feb 06, 2018 06:31A ranar 29 ga watan Janairun da ya gabata ne wata fitana ta kunno kai a harkokin siyasar Kasar Lebanon wacce ta kai ga cacar baki tsakanin magoya bayan shugaban kasar Michel Aoun da kuma na Kakakin majalisar dokokin kasar Nabi Berri.
-
Lebanon: Ana Ci Gaba Da Ba-Ta-Kashi Tsakanin Sojoji Da 'Yan Ta'adda.
Feb 05, 2018 12:28Sojojin na Lebanon sun fara kai farmaki akan yankin Babul-Tubbanah da ke garin Tripoli a arewacin kasar.