• Yemen: Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Harin Saudiyya Akan Fararen Hula

    Yemen: Ansarullah Ta Yi Allah Wadai Da Harin Saudiyya Akan Fararen Hula

    Oct 13, 2018 19:00

    Kungiyar Ansarullah wacce ta fitar da bayani ta tashar talabijin din al-Masirah ta yi tir da jarin da Saudiyya ta kai a yankin Jabal-Ra'as, a gundumar Hudaida wanda ya ci rayukan mutane 17

  • MDD Ta Sake Sabunta Aikin Binciken Yakin Da Saudiyya Ta Kaddamar A Kan Yemen

    MDD Ta Sake Sabunta Aikin Binciken Yakin Da Saudiyya Ta Kaddamar A Kan Yemen

    Sep 29, 2018 05:56

    Majalisar kare hakkokin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da sake sabunta aikin kwamitin binciken laifuffukan yaki a kasar Yemen duk kuwa da adawa da hakan da kasar Saudiyya ta yi.

  • Kungiyar EU Ta Bayyana Rusa Kauyen Khun Ahmar Na Palasdinu A Matsayin Laifin Yaki

    Kungiyar EU Ta Bayyana Rusa Kauyen Khun Ahmar Na Palasdinu A Matsayin Laifin Yaki

    Sep 20, 2018 06:27

    Tawagar 'yan kwamitin kula alakar da ke tsakanin kungiyar tarayyar Turai da Palasdinu a Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana cewa; Duk wani matakin rusa kauyen Khun Ahmar da ke gabashin birnin Qudus na Palasdinu yana matsayin laifin yaki ne.

  • Yemen: Saudiyya Ta Yi Kisan Kiyashi A Garin al-Hudaida

    Yemen: Saudiyya Ta Yi Kisan Kiyashi A Garin al-Hudaida

    Aug 02, 2018 18:53

    Jiragen yakin Saudiyya sun kai hari a asibitin al-thaurah da ke garin al-Hudaidah, wanda ya yi sanadin shahadar mutane da dama

  • Rawar Saudiyya  Wajen Yada Akidar Wahibiyanci  Dake Haifar Da Ta'addanci A Duniya

    Rawar Saudiyya Wajen Yada Akidar Wahibiyanci Dake Haifar Da Ta'addanci A Duniya

    Jun 02, 2017 05:55

    Cikin watannin baya-bayan nan sakamakon ci gaba da yaduwar ayyukan ta'addanci a bangarori daban-daban na duniya da kuma kokarin da ake yi na gano bakin zaren wannan matsalar don fada da ita, malamai da masana suna ci gaba da karin bayani dangane da irin rawar da kasar Saudiyya take takawa wajen yada akidar wahabiyanci wanda ake ganinsa a matsayin tushen yaduwar ayyukan ta'addanci a duniya.

  • Isra'ila, Al-Sa'ud Da Al-Khalifa: Tushen Laiffuffukan Yaki Da Take Hakkokin Bil'adama

    Isra'ila, Al-Sa'ud Da Al-Khalifa: Tushen Laiffuffukan Yaki Da Take Hakkokin Bil'adama

    Feb 24, 2017 04:50

    Laifin yaki na daga cikin muhimman laifuffukan da aka yi bayanin ma'anarsa a fili ciki takardu da dokokin kotunan kasa da kasa. Sashi na 8 na dokokin hukunta laifuffukan na kasa da kasa yayi bayanin abubuwan da suke tabbatar da laifin yaki, wanda daga cikinsu akwai kisan gilla, azabtarwa mai tsanani, cutar da jikin mutum, kai hari da gangan kan fararen hula, ruwan bama-bamai kan gidajen mutane ko gine-ginen da ba na soji ba da kuma amfani da makamai masu guba da iskar gas mai makure mutum.

  • Wani Bangare Na Laifuffuka Da Wuce Gona Da Irin Amurka A Kasar Siriya

    Wani Bangare Na Laifuffuka Da Wuce Gona Da Irin Amurka A Kasar Siriya

    Feb 18, 2017 05:56

    Kakakin Rundunar Tsaron Amurka (Centcom) Manjo Josh Jacques ya bayyana cewar rundunar sojin Amurkan ta yi amfani da sama da albarusai 5000 da aka kera su daga karfen uranium din da aka sarrafa a wasu hare-hare guda biyu da suka ce sun kai kan wasu tankokin man fetur na kungiyar Da'esh (ISIS) a lardunan Deir Zur da Hasaka na kasar Siriya a watan Nuwamban 2015, duk kuwa da alkawarin da suka yi a baya na cewa ba za su sake amfani da wannan mugun sinadari ba.