Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • An Kashe Wani Babban Jami'in Tsaron Libiya

    An Kashe Wani Babban Jami'in Tsaron Libiya

    Feb 08, 2016 07:10

    A ci gaba da gumurzu tsakanin 'yan bindiga da Jami'an tsaron, wani babban jami'in tsaron kasar ya rasa ransa a yau.

  • Mata 'Yan Kasar Tunusiya 700 Ne Suka Shiga Cikin Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish

    Mata 'Yan Kasar Tunusiya 700 Ne Suka Shiga Cikin Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish

    Feb 07, 2016 14:46

    Wata cibiyar bincike kan ayyukan ta'addanci a kasar Libiya ta bayyana cewa; Mata 'yan kasar Tunusiya kimanin 700 ne suka shiga cikin kungiyar ta'addanci ta Da'ish kuma suka yi hijira zuwa kasashen Siriya, Libiya da Iraki.

  • Kira Domin Kafa Gwamnatin Hadin Kasa A Kasar Libya

    Kira Domin Kafa Gwamnatin Hadin Kasa A Kasar Libya

    Feb 07, 2016 02:16

    yin kira ga dukkanin bangarorin siyasar Libya da su amince da kafa gwamnatin hadin kan kasa.

  • Al'ummar Garin Syrte Sun Shiga Mawuyacin Hali Sakamakon Killacewar Kungiyar ISIS

    Al'ummar Garin Syrte Sun Shiga Mawuyacin Hali Sakamakon Killacewar Kungiyar ISIS

    Feb 06, 2016 07:42

    Majalisar Mashawartan garin Syrte na kasar Libiya ta Sanar da cewa Al'ummar garin na cikin mawuyacin hali tun bayan da mayakan ISIS suka yi kaka gida a cikin garin.

  • Masar Ta Musanta Labarin Cewa Zata Jagoranci Kai Hare-Hare Kan Kasar Libiya

    Masar Ta Musanta Labarin Cewa Zata Jagoranci Kai Hare-Hare Kan Kasar Libiya

    Feb 03, 2016 14:46

    Gwamnatin Masar ta karyata jita-jitan da wasu kafofin watsa labarai suke yadawa cewa zata jagoranci wata runduna ta musamman karkashin gamayyar kasashen Afrika domin yakan 'yan ta'adda a kasar Libiya.

  • Kungiyar Daesh A Libya Tan Daukar Hayar Mayaka Daga Kasashe Makobtan Da Kasar Don Kwace Iko Da Kasar

    Kungiyar Daesh A Libya Tan Daukar Hayar Mayaka Daga Kasashe Makobtan Da Kasar Don Kwace Iko Da Kasar

    Feb 03, 2016 06:36

    Kungiyar yan ta'adda ta Daesh a kasar Libya tana daukar hayar mayaka daga

  • Duniya Tana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Rikicin Kasar Libiya

    Duniya Tana Ci Gaba Da Nuna Damuwa Kan Rikicin Kasar Libiya

    Feb 03, 2016 00:47

    Hakika rashin samun nasarar kafa sabuwar gwamnatin hadin kan kasa a Libiya da kuma yadda 'yan ta'addan kungiyar Da'ish ke ci gaba da cin karensu babu babbaka a kasar matsaloli ne da suke ci gaba da daga hankalin duniya.

  • Sojojin Amurka Zasu Bada Horon Ga Tokororinsu Na Kasar Libya

    Sojojin Amurka Zasu Bada Horon Ga Tokororinsu Na Kasar Libya

    Jan 31, 2016 06:35

    Gwamnatin kasar Amurka ta cimma yerjejeniyar da gwamnatin kasar libya wacce kasashen duniya suka amince da

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS