Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

mahmud abbas

  • Hamas Ta Zargi Wasu Kasashen Larabawa Da Zuga HKI Ta Kai Wa Gaza Hari

    Hamas Ta Zargi Wasu Kasashen Larabawa Da Zuga HKI Ta Kai Wa Gaza Hari

    Sep 30, 2018 18:49

    Mahmud al-Zahhar wanda jami'i ne a kungiyar ta Hamas ya yi gargadi akan yadda wasu kasashen larabawa suke ingiza haramtacciyar Kasar Isra'ila ta yaki Gaza.

  • Shugaban Palasdinawa Ya Ce: H.K.Isra'ila Bata Da Wani Shirin Yin Sulhu Da Palasdinawa

    Shugaban Palasdinawa Ya Ce: H.K.Isra'ila Bata Da Wani Shirin Yin Sulhu Da Palasdinawa

    May 30, 2018 19:32

    Shugaban hukumar cin gwarya-gwaryar gashin kan Palasdinu ya fito fili ya bayyana cewa: Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila bata da niyyar yin sulhu da Palasdinawa.

  • Kungiyoyin Falasdinawa Sun Bukaci Tsige Shugaban Hukumar Falasdinu Daga Kan Mukaminsa

    Kungiyoyin Falasdinawa Sun Bukaci Tsige Shugaban Hukumar Falasdinu Daga Kan Mukaminsa

    Mar 20, 2018 19:12

    Kungiyoyin gwagwarmayar Falasdinawa sun bukaci tsige shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar gashin kan Falasdinawa Mahmud Abbas daga kan mukaminsa.

  • Shugaban Palasdinawa Ba Zai Gana Da Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ba.

    Shugaban Palasdinawa Ba Zai Gana Da Mataimakin Shugaban Kasar Amurka Ba.

    Dec 10, 2017 07:37

    Ministan harkokin wajen Palasdinawa ne ya bayyana cewa Mahmud Abbas Abu Mazin ba zai gana da mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence da zai kawo ziyara ba.

  • Abbas Abu Mazin Ya Hanawa Jami'an Palasdinu Ganawa Da Jami'an Gwamnatin Amurka.

    Abbas Abu Mazin Ya Hanawa Jami'an Palasdinu Ganawa Da Jami'an Gwamnatin Amurka.

    Nov 21, 2017 19:04

    Shugaban gwamnatin Kwarya-kwaryar ta Palasdinu ya ce babu wani dalili da zai sa shugabannin palasdinawan su zauna da jami'an gwamnatin Amurka.

  • Shugaban Hukumar Palasdinawa Zai Kai Ziyara Zuwa Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu

    Shugaban Hukumar Palasdinawa Zai Kai Ziyara Zuwa Yankin Zirin Gaza Na Palasdinu

    Oct 12, 2017 11:51

    Shugaban Hukumar Cin Kwarya-kwaryar Gashin Kan Palasdinawa zai kai ziyarar aiki zuwa yankin Zirin Gaza domin zantawa da kungiyar Hamas da nufin warware sabanin da ke tsakaninsu.

  • Mahmud Abbas: Ci Gaba Da Mamaye Palastinu, Abin Kunya Ne Ga Kasashen Duniya

    Mahmud Abbas: Ci Gaba Da Mamaye Palastinu, Abin Kunya Ne Ga Kasashen Duniya

    Sep 21, 2017 05:45

    Shugaban gwamnatin cin gashin kan Palastinawa, Mahmud Abbas, ya bayyana mamaye kasar Palastinu da yahudawan sahyoniya suka yi a matsayin wani babban abin kunya ga kasashen duniya, yana mai kiran MDD da ta sauke nauyin da ke wuyanta kan wannan lamarin.

  • Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Hana Mahmud Abbas Fita Daga Ramallah

    Haramtacciyar Kasar Isra'ila Ta Hana Mahmud Abbas Fita Daga Ramallah

    Aug 07, 2017 13:09

    Majiyar palasdinawa ta ce; shugaban gwamnatin kwarya-kwarya ta Palasdinu, Mahmud Abbas Abu Mazin, ya zama fursuna a hannun haramtacciyar kasar Isra'ial.

  • Palasdinu: Shugaba Mahmud Abbas Ya yi Gargadi Akan Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Birnin Kudus.

    Palasdinu: Shugaba Mahmud Abbas Ya yi Gargadi Akan Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka Zuwa Birnin Kudus.

    Feb 28, 2017 08:08

    A jiya litinin ne shugaban na palasdinawa Mahmud Abbas Abu Mazin ya bukaci da a fito da wani shiri wanda zai tabbatar da cewa gabacin Kudus shi ne babban birnin daular palasdinu.

Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS