-
Shirin Majalisar Dokokin Amurka Na Dorawa Kungiyar Hizbullah Ta kasar Lebanon Takunkuman Tattalin Arziki
Oct 14, 2018 06:39A cikin makon da ya gabata ne majalisar dattawan kasar Amurka ta fara wani shiri na dorawa kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Takunkumi.
-
Yan Majalisar Dokoki Amurka 24 Sun Bukaci Gwamnatin Trump Ta Dauki Matsayi Kan Iran
Dec 24, 2017 06:25Wakilan majalisar dokokin kasar Amurka 24 yan jam'iyyar Republican sun rubuta wasika zuwa gwamnatin shugaba Donald Trump kan abin da suka kira sabuwar yarjejeniyar Nukliyan da kasar Iran ta yi.
-
Tashar CNN Ta Kamanta Trump Da Sarakunan Kama Karya
Aug 28, 2017 12:26Tashar talabijin ta CNN ta kasar Amurka, ta kamanta shugaban kasar Donald Trump da sarakauna masu mulkin kama karya.