-
Dakarun Yemen Sun Harba Makami mai Lizzami A Wurin Taron Sojojin Hayar Saudiya
Nov 29, 2017 06:20Dakarun tsaron kasar Yemen tare da na dakarun sa kai sun harba makami mai lizzami samfurin Zilzal - 2 a matattarar sojojin hayar Saudiya na yankin Bawwabatu-mausim a Lardin Jizan dake kudancin Saudiya.
-
Koriya Ta Arewa Ta Sake Harba Wani Makami Mai Linzami
Sep 15, 2017 05:49Koriya ta Arewa ta sake harba wani makami mai linzami da ya wuce ta sararin samaniyar kasar Japan, 'yan kwanaki bayan da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya sanya mata wasu sabbin takunkumi.
-
Yemen: Makamai Masu Linzami Sun Sauka Akan Sansanin Sojan Saudiyya Da Ke Ta'if.
Jul 28, 2017 04:03Sojojin Kasar Yemen sun harba makamai masu linzami akan sansanin sojan saman Saudiyya da ke birnin Ta'if a yammacin kasar.
-
Kwamandan IRGC: Iran Ta Kai Matsayin Dogaro Da Kai A Fagen Kera Makamai Masu Linzami
Jul 18, 2017 17:54Kwamandan dakarun kare sararin samaniyya na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran Birgediya Janar Amir Ali Hajizadeh ya bayyana cewar a halin yanzu Iran ta kai matsayin dogaro da kanta a fagen samar da makamai masu linzami, jirage marasa matuka da kuma bama-bamai.
-
Rahotanni: Koriya Ta Arewa Ta Sake Gwajin Wani Makami Mai Linzami
May 29, 2017 05:46Rahotanni sun bayyana cewar Koriya ta arewa ta sake harba wani makami mai linzami mai cin gajeren zango, a ci gaba da gwaje-gwajen makamai masu linzami da kasar take yi cikin 'yan makonnin bayan nan duk kuwa da barazanar da take fuskanta na kara sanya mata takunkumi ko kuma kawo mata harin soji daga wajen Amurka.
-
Iran Ta Sanar Da Sake Gina Wata Masana'antar Kera Makamai Masu Linzami Na Karkashin Kasa
May 25, 2017 18:10Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran sun sanar da cewar za su ci gaba da karfafa irin karfin da suke da shi na kariya musamman a fagen makamai masu linzami suna masu sanar da kera wata masana'anta ta uku ta karkashin kasa ta kera makamai masu linzami.
-
Rundunar Sojin Yemen Ta Mayar Da Martani Da Makamin Ballastic A Kan Riyadh
Mar 19, 2017 06:39Sakamakon ci gaba da kaddamar da hare-hare ta sama da kasa da ruwa da sojojin Saudiyyah ke yi a kan kasar Yemen, sojojin kasar tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun mayar da martani ta hanyar harba makami mai linzami na ballastic a kan sansanin sojin Saudiyyah.
-
'Yan Majalisar Iran Sun Nuna Goyon Bayansu Ga Shirin Makamai Masu Linzami Na Kasar
Apr 04, 2016 16:23'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran sun sake jaddada goyon bayansu ga shirin makamai masu linzami na kariya na kasar suna masu yin watsi da ihuce-ihuce da wasu kasashe suke yi kan wannan shiri na Iran.
-
Ministan Tsaron Iran: Ba Ma Neman Izinin Wani Wajen Karfafa Karfin Kare Kanmu Da Muke Da Shi
Mar 31, 2016 17:44Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar yarda ko kuma izinin wani kafin ta ci gaba da karfafa irin karfin kare kanta da take da shi, yana sake jaddada aniyar dakarun Iran na mayar da martani ga duk wata barazanar da kasar za ta iya fuskanta.
-
Rasha Ta Ki Amincewa Da Sake Sanya Wa Iran Takunkumi Saboda Gwajin Makamai Masu Linzami
Mar 14, 2016 16:56Kasar Rasha ta sanar da rashin amincewarta da sanya wa Iran sabbin takunkumi saboda gwajin makamai masu linzami masu cin dogon zango da ta yi kwanan nan tana mai cewa hakan bai saba wa kudururrukan Majalisar Dinkin Duniya ba.