Pars Today
Kamfanin Man fetur na kasar Libya ne ya sanar da cewa; Masu dauke da makaman sun kwace iko da wani wurin hakar mai mai muhimmanci wanda yake a kudu maso yammacin kasar
Cikin wani sabon rahoto da ta fitar Hukumar kula da Makamashi ta Duniya, IEA,ta ce takukumin da Amurka ta kakabawa Iran na sayar da man fetir, idan ya fara aiki zai dagula kasuwar man fetir a Duniya
Ministan makamashi na Saudiyya Khalid al-Falih ne ya sanar da dakatar da zirga-zirgar jiragen daukar man fetur din
Kamfanin hako man fetur na Libiya ya sanar da cewa: Tashe-tashen hankulan da suka kunno kai a yankunan da suke dauke da rijiyoyin man fetur na kasar a cikin 'yan kwanakin nan sun janyo matsala a harkar tattalin arzikin kasar.
Jamhuriya Musulinci ta Iran ta ce za ta wargaza makircin Amurka, na hana ta sayar da man fetur dinta a kasuwannin duniya.
Sanarwar amincewar Amurkan ta fito ne daga bakin shugaban kasar Amurkan Donald Trump
Kamfanin man fetur na kasar Libya ya yi Allawadai da mikawa majalisar dokokin gwamnatin gabacin kasar da ke Tabruk rijiyoyin mai na gabacin kasar.
Majiyar sojojin kasar Libya a birnin Bangazi ta bayyana cewa wasu yan ta'adda sun kai hari kan wata ma'ajiyar man fetur a gabacin kasar sannan sun bar akalla ma'ijiya guda ta kama da wuta.
Zuwa karshen mu'amalar cinikayar da aka yi na jiya juma'a, farashin danyan man fetir ya tashi daga dala 69 zuwa 72 a Duniya
Kimanin ma'aikatan man fetir 15 ne suka rasa rayukansu sanadiyar hatsarin mota a kasar Kuweit.