Pars Today
Wani sabon sabani tsakanin kasashen Masar da Turkiyya ya sake kunno kai bayan da Masar ta sake samun nasarar gano yankuna masu dauke da iskar gas da man fetur a kusa da kan iyakarta da kasar Cyprus.
Ministan makamashi na kasar Masar ya bayyana sharudda guda ukku na amincewa wasu kamfanoni masu zaman kansu shigar da Iskar gas daga haramtacciyar kasar Isara'ila.
Jami'in da ke kula da sake farafado da cibiyoyin man fetur na kasar Syria ya ce; kawo ya zuwa yanzu fiye da cibiyoyi 40 na man fetur a aka kwato a gundumar Rikka.
Majiyar gwamnatin kasar Libya ta bayyana cewa zuwa karshen wannan shekara ta 2017 zata kara yawan danyen man fetur da take haka zuwa ganga miliyon gusa da dubu 250.
Yawan Man Fetur din da kasar Libiya ke hakowa ko wata rana ya karu zuwa ganga miliyan daya da dubu 12.
Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta bayyana cewa kasar Amurka ce ta dagula lissafinta na kyautatuwan farashin danjen man fetur a kasuwannin duniya sanadiyyar yawan man da take haka a cikin gida.
Ministan makamacin kasar Rasha ya bada sanarwan raguwar cubic mita nillion 100 na danyen mai a kasuwannin duniya zuwa ranar daya ga watan Mayu na wannan shekara
Man fatur din da ake tacewa a kudu maso Yammacin kasar Libiya an dakatar da shi sandiyar tushe wani bututun Mai da wasu 'yan adawa suka yi a kasar.
Daga lokacin da Saudiyya ta shigar da siyasa cikin sayar wa Da Masar man fetur, ta maye gurbinta da kasar Iraki.
Ma'aikatan kamfanin man fetur da iskar gas a tarayyar Nigeria sun fara wani yajin aiki don tilastawa hukumomin kamfanin biyansu hakkokinsu.