-
Libiya ta bayyana adawar ta da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana
Nov 27, 2016 19:10Gwamnatin kasar Libiya ta ce ba za ta amince da duk wani shiri na Kungiyar OPEC dangane da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana ba.
-
Kasar Masar Tana Neman Wasu Hanyoyin Samun Makamashi Bayan Da Saudia Ta Dakatar Da Nata
Nov 18, 2016 06:44Ministan man fetur na kasar Masar Tarik Al-Mala ya bayyana cewa kasar masar tana neman wasu sabbin abokan hulda wadanda zasu sayar mata makamashi.
-
Iran: Kungiyar OPEC Ta Dau Matsaya Mai Kyau Dangane Da Batun Hako Mai
Sep 29, 2016 18:06Ministan man fetur na kasar Iran Beijan Zanganeh ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi na'am da matakin da kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta dauka a zaman da jami'an kungiyar suka gudanar a kasar Aljeriya a jiya Laraba
-
An Samu Tashin Farashin Mai A Kasuwar Mai Ta Duniya
May 27, 2016 05:11Rahotanni sun bayyana cewar a karon farko a shekarar 2016 an sami tashin farashin man fetur zuwa dalla 50 kan kowace gangar danyen man hakan kuwa ya biyo bayan yawaitar bukatarsa ne a kasashen duniya.
-
Kungiyoyin Kwadago Sun Ba Wa Gwamnatin Nigeria Zuwa Talata Da Ta Janye Karin Kudin Man Fetur
May 15, 2016 05:24Kungiyoyin kwadago NLC da da ta 'yan kasuwa TUC a Nijeriya sun ba wa gwamnatin tarayyar kasar wa'adin zuwa ranar Talata mai zuwa da ta janye karin kudin man fetur din da ta yi ko kuma su shiga yajin aiki na gama gari.
-
Buhari Ya Sha Alwashin Daukar Tsauraran Matakai Kan Masu Fasa Bututun Mai Na Niger-Delta
Apr 14, 2016 04:43Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya sha alwashin daukan tsauraran matakan ba sani ba sabo kan mutanen da suke hannu cikin hare-haren baya-bayan nan kan batutun man fetur da iskar gas na a yankin Niger-Delta mai arzikin man fetur.
-
Venezuela Za Ta Gabatar Da Sabuwar Shawarar Karfafa Kasuwar Man Fetur
Feb 21, 2016 10:42Sakamakon ci gaba da fadin farashin man fetur a kasuwar duniya, shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar kasarsa tana shirin gabatar da wasu sabbin shawarwari ga kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC da ma wadanda ba na OPEC din ba kan yadda za a karfafa kasuwar man.
-
Koma Bayan Farashin Man Fetur A Asiya
Feb 19, 2016 12:41Farashin Man Fetur ya sami koma baya a nahiyar Asiya a yau juma'a.