-
Masar Ta Yi Gargadi Kan Matsalar Kutsen 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish A Yankin Arewacin Afrika
Feb 17, 2018 03:02Ministan harkokin wajen kasar Masar ya yi gargadi kan matsalar kwararowar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish zuwa yankin arewacin Afrika bayan kashin da suka sha a kasashen Siriya da Iraki.
-
Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda 15 A Yankin Sina
Feb 14, 2018 15:29Majiyar sojan Masar ta sanar da kashe 'yan ta'addar a wani hari da ta kai a yau laraba a yankin Sina. Majiyar ta ci gaba da cewa an lalata mabuyar 'yan ta'adda har guda 11.
-
Sojojin Masar Sun Hallaka 'Yan Ta'adda 16 A Tsbirin Sinai
Feb 11, 2018 08:24Dakarun tsaron kasar Masar sun sanar da hallaka 'yan ta'adda 16 a wani sumame da suka kai yankin tsibirin Sinai.
-
Jiragen Yakin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Mabuyar Yan Ta'adda A Yankin Sinaa
Feb 10, 2018 15:49Wata majiyar sojojin kasar Masar ta bada sanarwan cewa, jiragen yakin kasar sun yi luguden wuta kan mabuyar yan ta'adda a yankin sani a safiyar yau asabar,
-
Kungiyar Kare Hakin Bil-Adama Ta Soki Masar Kan Tauye Hakkin 'Yan Adawa
Feb 10, 2018 07:47Kungiyar kare hakin bil-adama ta kasa da kasa ta yi kakkausar suka kan yadda gwamnatin kasar Masar ke ci gaba da take hakkin 'yan adawa a kasar
-
Sojojin Masar Sun Dakile Wani Shirin Na Kai Harin Ta'addanci A Yankin Sinai Na Kasar
Feb 10, 2018 02:15Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da samun nasarar dakile wani gagarumin shiri na kai wasu hare-haren ta'addanci yankin Sinai na kasar inda suka hallaka wasu 'yan ta'adda guda uku.
-
Masar Ta Kaddamar Da Samamen Murkushe 'Yan Ta'adda
Feb 09, 2018 10:49Rundinar Sojin Masar ta kaddamar a yau Juma'a da wani katsaitacen samame mai manufar yaki da ta'addanci a duk fadin kasar, ciki har da yankin Sinai da ya jima yana fama da matsalar mayakan jihadi.
-
Masar Ta Zargi Mahukuntan Turkiyya Da Kokarin Yin Zagon Kasa Ga Harkar Tattalin Arzikin Kasarta
Feb 09, 2018 03:06Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta yi gargadin cewa; Sabon matakin mahukuntan Turkiyya kan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin kasashen Masar da Cyprus a yankin tekun mediterraniya yana matsayin kokarin yin zagon kasa ne ga harkar tattalin arzikin Masar.
-
Rikici Tsakanin Masar Da Turkiya Kan Ruwan Tekun Mediterranean
Feb 08, 2018 03:21Dangantaka tsakanin kasashen Masar da Turkiya ta yi tsami a cikin yan kwanakin nan, saboda sanin iyakokin da kowanne daga cikin yake mallaka a tekun Mediterranean .
-
Shugaban Masar Yana Fuskantar Suka Sakamakon Bankado Alakar Gwamnatinsa Da H.K.Isra'ila
Feb 05, 2018 03:06Shugaban kasar Masar ya fara fuskantar tofin Allah tsine sakamakon bankado alakar da gwamnatinsa take gudanarwa a boye da gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila.