-
Akalla Mutane 9 Ne Suka Rasa rayukansu Ko Suka Ji Rauni Sanadiayyar Tashin Bom A Birnin Arish Na Kasar Masar
Feb 04, 2018 15:57Wata majiyar labarai daga kasar Masar ta bayyana cewa mutane ukku ne suka rasa rayukansu a yayinda wasu 6 suka ji raunin a lokacinda aka tada bom kan hanyar tawagar jami'an tsaro a kudancin birnin Arish na yankin Sinaa a yau Lahadi.
-
Gwamnatin Masar Ta Gudanar Da Garambawul A Hukumar Leken Asirin Kasar
Feb 04, 2018 08:46Gwamnatin Masar ta sanar da tsige shugaban hukumar leken asirin kasar Khalid Fauzi daga kan mukaminsa tare da wasu manyan jami'an hukumar guda bakwai.
-
Yan Siyasa A Masar Suna Ci Gaba Da Yin Tofin Allah Tsine Kan Barazanar Shugaban kasar
Feb 02, 2018 08:50Yan adawar siyasa da masu rajin kare hakkin bil-Adama a Masar suna ci gaba da yin tofin Allah tsine kan barazanar da shugaban kasar ya yi na sanya kafar wando daya da wadanda ya kira masu son yin zagon kasa wa shirin zaben shugabancin kasa a Masar.
-
Sudan Ta Ki Amincewa Da Shawarar Masar Akan Madatsar Ruwan Habasha
Jan 30, 2018 15:31Ministan makamashi na kasar Sudan Mu'utaz Musa ne ya bayyana watsin da kasarsa ta yi da shawarar kasar Masar, tare da cewa nan da wani lokaci za a sake bude tattaunawa kan lamarin
-
Ana Ci Gaba Da Yin Kira Kan A Kaurace Wa Zaben Shugaban Kasa A Masar
Jan 30, 2018 08:43Masu rajin kare hakkin bil'adama da kuma yan siyasa a kasar Masar suna ci gaba da kiran mutanen kasar su kaurace wa shiga zaben shugaban kasa mai zuwa.
-
Shugabannin Sudan, Masar da Habasha Za Su Gudanar Da Taro Kan Madatsar Nilu A Yau Litinin
Jan 29, 2018 02:24Shugabannin kasashen Sudan, Masar da Habasha za su yi wata ganawa a yau din nan Litinin don tattaunawa da nufin cimma matsaya da yarjejeniya kan madatsar ruwan da kasar Habashan take ginawa da bangarenta na Kogin Nilu da ya janyo kace nace.
-
Manyan 'Yan Siyasar Masar Sun Yi Kira Da A Kaurace Wa Zaben Shugaban Kasar
Jan 29, 2018 02:23Wasu gungun 'yan siyasa da masu fadi a ji a kasar Masar sun bukaci al'ummar kasar da su kaurace wa zaben shugaban kasar da za a gudanar a watan Maris mai kamawa saboda abin da suka kira danniya da ake nunawa sauran 'yan takara da nufin share fagen yin tazarcen shugaba Abdel Fattah al-Sisi na kasar.
-
An Jefa Tshon Babban Hafsan Hafsoshin Sojojin Masar A Cikin Kurkuku
Jan 28, 2018 08:38Lauyan Tsohon babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Masar wanda ya bayyana anniyarsa ta shiga takarar shugabancin kasa, ya ce an ba shi dama ya gana da tsohon shugaban sojojin a gidan yari .
-
Dangantakar Sudan Da Masar Ta Fara Kyautata A Taron Addis Ababa
Jan 28, 2018 08:35Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sudan ta bada labarin kyautatuwar dangantakar kasar da kasar Masar a taron da shuwagabannin Afrika suke gudanarwa a halin yanzu a kasar Ethiopia.
-
Masar: Kungiyar Ikhwanul-Muslimin Ta Gargadin Gwamnatin al-Sisy
Jan 26, 2018 15:46Kakakin kungiyar ta Ikhwanul-muslimin Talal Fahamy ne ya yi gargadin saboda matsin lambar da gwamnati take yi wa 'yan adaw.