Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Babban Dan Takarar Shugabancin Masar Ya Janye Takararsa Bisa Zargin Musgunawa

    Babban Dan Takarar Shugabancin Masar Ya Janye Takararsa Bisa Zargin Musgunawa

    Jan 25, 2018 14:12

    Babban dan takarar da ake ganin zai kalubalanci shugabancin kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi a zaben shugaban kasar da za a gudanar, wato Khaled Ali, ya sanar da janyewarsa daga takarar shugabancin kasar yana mai zargin cin zarafin magoya bayansa da kuma rashin tabbacin gudanar da ingantaccen zabe a kasar a matsayin dalilansa na janyewar.

  • Martanin Majalisar Dinkin Duniya Kan Shirin Zaben Shugabancin Kasa A Masar

    Martanin Majalisar Dinkin Duniya Kan Shirin Zaben Shugabancin Kasa A Masar

    Jan 25, 2018 03:01

    Majalisar Dinkin Duniya ta maida martani kan tsoma bakin rundunar sojin Masar a harkokin siyasar kasar tare da jaddada bukatar gudanar da zabuka a kasar cikin 'yanci.

  • Masar Ta Nuna Damuwarta Kan halin Da Arewacin Siriya Ke Ciki.

    Masar Ta Nuna Damuwarta Kan halin Da Arewacin Siriya Ke Ciki.

    Jan 25, 2018 02:53

    Ministan harakokin wajen Masar ya bayyana ayyukan sojan Turkiya a garin Afrin na kasar Siriya a matsayin barazana a kokarin da ake yi na magance rikicin kasar.

  • Sojojin Masar Sun Yi Wa Abdulfattah al-Sisy Mubaya

    Sojojin Masar Sun Yi Wa Abdulfattah al-Sisy Mubaya

    Jan 24, 2018 15:37

    Jaridar 'Ra'ayul-Yaum' ta Masar wacce ta dauki labarin ta ce; Kame dan takarar shugaban kasa Janar Sami Adnan da aka yi, yana nufin amincewar sojoji kasar da ci gaba da mulki Abdulfattah al-Sisy.

  • Sojojin Masar Sun Kame Wani Tsohon Janar Na Sojin Kasar Da Zai Tsaya Takarar Shugabancin Kasar

    Sojojin Masar Sun Kame Wani Tsohon Janar Na Sojin Kasar Da Zai Tsaya Takarar Shugabancin Kasar

    Jan 23, 2018 15:35

    Rundunar sojin Masar ta kame Sami Anan wani tsohon janar na sojin kasar kan zargin tunzura al'ummar Masar kan sojojin kasar bayan da ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasar a watan Maris na wannan shekara.

  • Shugaban Kasar Masar Ya Sanar Da Aniyarsa Na Sake Tsayawa Takara A Zabe Mai Zuwa

    Shugaban Kasar Masar Ya Sanar Da Aniyarsa Na Sake Tsayawa Takara A Zabe Mai Zuwa

    Jan 20, 2018 08:20

    Shugaban Kasar Masar Abdel Fattah el-Sisi ya sanar da sake tsayawa takarar shugabancin kasar a hukumance

  • Masar Tayi Hasarar Milyoyin Daloli Sanadiyar Rashin Tsaro

    Masar Tayi Hasarar Milyoyin Daloli Sanadiyar Rashin Tsaro

    Jan 19, 2018 08:14

    Shugaban Kasar Masar ya sanar da cewa kasarsa tayi hasarar milyoyin daloli cikin tsahon shekaru bakwai na rashin tsaro da rikicin siyasa da kasar ke fama da su.

  • An Bude Taron Kasa Da Kasa Na Nuna Goyon Baya Ga Kudus A Kasar Masar

    An Bude Taron Kasa Da Kasa Na Nuna Goyon Baya Ga Kudus A Kasar Masar

    Jan 17, 2018 14:50

    A yau Laraba ce shugaban Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar Sheikh Ahmad Al-Tayyib ya bude wani taron kasa da kasa na nuna goyon baya ga birnin Kudus da Masallacin Al-Aqsa a birnin Alkahira, babban birnin kasar ta Masar don tattauna hanyoyin da za a bi wajen ba da kariya ga birnin na Kudus daga barazanar da yake fuskanta.

  • Alakar Diplomasiyya Tsakanin Masar Da Sudan Na Ci Gaba Da Tsami

    Alakar Diplomasiyya Tsakanin Masar Da Sudan Na Ci Gaba Da Tsami

    Jan 15, 2018 02:21

    Gwamnatin kasar Sudan ta bayyana cewar akwai yiyuwar ta dau wasu matakai masu tsauri kan kasar Masar a nan gaba, a ci gaba da kai ruwa da ke gudana tsakanin kasashen biyu.

  • Al-Azhar Ta Yi Suka Kan Zancen Trump Na Wulakanta Wasu Kasashe

    Al-Azhar Ta Yi Suka Kan Zancen Trump Na Wulakanta Wasu Kasashe

    Jan 14, 2018 15:29

    Jami'ar Al-Azhar ta kasar Masar ya yi Allah wadai da kalaman wulakanci da kaskanta wasu kasashen duniya wanda shugaban Amurka ya yi

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS