Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Gudanar Da Dokar Ta Baci A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar

    Gwamnatin Masar Ta Kara Wa'adin Gudanar Da Dokar Ta Baci A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar

    Jan 13, 2018 03:03

    Gwamnatin Masar ta sanar da cewa: Za a ci gaba da gudanar da dokar ta baci a lardin Sina ta Arewa da nufin dakile bullar ayyukan ta'addanci a yankunan.

  • Sudan Tana Sanya Idanu Akan Kai Da Komowar Sojojin Masar Da Eritrea

    Sudan Tana Sanya Idanu Akan Kai Da Komowar Sojojin Masar Da Eritrea

    Jan 12, 2018 08:26

    Mataimakin Shugaban Kasar Sudan Ibrahim Mahmud ne ya sanar da haka yana mai bayyana kai da komowar sojojin makwabtan nasu biyu a matsayin barazana ta tsaro ga Sudan.

  • Kotu A Masar Ta Rusa Hukuncin Da Aka Zartar Kan Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gidan Kasar

    Kotu A Masar Ta Rusa Hukuncin Da Aka Zartar Kan Tsohon Ministan Harkokin Cikin Gidan Kasar

    Jan 11, 2018 15:23

    Kotun daukaka kara a Masar ta rusa hukuncin da wata kotu a birnin Alkahira ta zartar kan tsohon ministan harkokin cikin gidan kasar a zamanin mulkin Husni Mubarak.

  • Masar: An Yanke Wa 'Yan Kungiyar Ikhwan 23 Zaman Kurkuku Na Rai Da Rai

    Masar: An Yanke Wa 'Yan Kungiyar Ikhwan 23 Zaman Kurkuku Na Rai Da Rai

    Jan 09, 2018 15:47

    Wata kotun kasar ta Masar ce ta yanke hukuncin ga mambobin kungiyar ta ikhwan 23 bisa samun su da laifin a rikicin dandalin "Tahrir"a 2013

  • Gwamnatin Sudan Ta Sake Shigar Da Karar Kasar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Gwamnatin Sudan Ta Sake Shigar Da Karar Kasar Masar A Gaban Majalisar Dinkin Duniya

    Jan 09, 2018 03:04

    Gwamnatin Sudan ta sake gabatar da kokenta kan kasar Masar a gaban Majalisar Dinkin Duniya tana neman a tilastawa mahukuntan Masar janyewa daga yankunan Sudan da suka mamaye.

  • An Hallaka 'Yan Ta'adda A Gabashin Lardin Al-Arish Na Masar

    An Hallaka 'Yan Ta'adda A Gabashin Lardin Al-Arish Na Masar

    Jan 08, 2018 15:44

    Majiyar Tsaron Kasar Masar ta sanar da hallaka wani adadi na 'yan ta'adda a wani sumame da sojojin kasar suka kai a lardin gashin Al-Arish dake jihar Sinai ta arewa.

  • Gwamnatin Masar Ta Karyata Zargin Goyon Bayan Shirin Donald Trump Na Kwace Birnin Qudus

    Gwamnatin Masar Ta Karyata Zargin Goyon Bayan Shirin Donald Trump Na Kwace Birnin Qudus

    Jan 07, 2018 16:04

    Gwamnatin Masar ta karyata rahoton da wata jaridar Amurka ta yada cewa: Masar ta nuna yardarta a fakaice da shirin shugaban kasar Amurka na shelanta birnin Qudus na Palasdinu a matsayin fadar mulkin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila.

  • Sudan Ta Rufe Kan Iyakarta Da Kasar Eritrea

    Sudan Ta Rufe Kan Iyakarta Da Kasar Eritrea

    Jan 07, 2018 03:09

    Rufe kan iyakar da Eritrea ya zo ne a daidai lokacin da gwamnatin Khartum ta kafa dokar ta baci a jahar Kassala da ke kan iyaka.

  • An Kai Hari Kan Wani Ofishin Yansanda A Kasar Masar

    An Kai Hari Kan Wani Ofishin Yansanda A Kasar Masar

    Jan 06, 2018 15:36

    Majiyar jami'an tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa wasu yan adawa sun kai hari kan wani ofishin yansanda a gabacin birnin Alkahira a yau Asabar.

  • Sudan Ta Aike Da Dubban Sojoji Zuwa Kan Iyakokinta Da Eritrea

    Sudan Ta Aike Da Dubban Sojoji Zuwa Kan Iyakokinta Da Eritrea

    Jan 06, 2018 03:03

    Rundunar Sojin Sudan ta aike da duban sojoji zuwa yankunan dake kan iyakokin kasar da kasar Eritrea.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS