-
MDD Ta Soki Masar Kan Ci Gaba Da Zartar Da Hukuncin Kisa
Jan 06, 2018 03:01Kakakin Kwamishinan hukumar kula da kare hakin bil-adama na Majalisar dinkin duniya ta yi kakkausar suka kan ci gaba da zartar da hukuncin kisa a kasar Masar.
-
Jami'an Tsaron Kasar Masar Uku Ne Suka Rasa Rayukansu Sanadiyar Wani Harin Ta'addanci
Jan 05, 2018 08:20Wata majiyar tsaro a kasar Masar ta bayyana cewa jami'an 'yan sanda ukku ne suka rasa rayukansu sanadiyyar wani harin da yan ta'adda suka kai musu a birnin Arish.
-
Gwamnatin Sudan Ta Sanar Da Cewar Ta Kira Jakadanta Da Ke Kasar Masar
Jan 05, 2018 03:18Sakamakon ci gaba da sabani da ke kunno kai tsakanin kasashen Sudan da Masar, gwamnatin Sudan a jiya Alhamis ta kirayi jakadanta da ke kasar Masar da sunan gudanar da shawarwari da shi.
-
Damuwar Jami'ar Azhar A Game Da halin Da Musulmi Ke Cikin A Myammar
Jan 04, 2018 15:34Cikin wata sanarwa da ta fitar jami'ar Azhar ta kasar Masar ta bayyana damuwarsa kan halin da al'ummar musulmin Rohinga ke ciki a kasar Myammar
-
Gwamnatin Masar Ta Amince Da Majalisar Koli Ta Fada Da Ta'addanci A Kasar
Jan 04, 2018 02:18Gwamnatin kasar Masar ta sanar da amincewarta da batun kafa majalisar koli ta fada da ta'addanci a kasar don a ci gaba da shirin gwamnatin na fada da kungiyoyin 'yan ta'adda da suke ci gaba da barazana ga tsaro da zaman lafiyar kasar.
-
Mahukuntan Masar Sun Rataye Wasu Fursunoni Hudu Saboda Ayyukan Ta'addanci
Jan 02, 2018 13:40Jami'an tsaron kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa a kan wasu mutane hudu da wata kotu a kasar ta yanke wa hukumcin kisa saboda samunsu da laifi sanya bama-bamai a kasar.
-
Masar: An Tsananta Matakan Tsaro A Kusa Da Maja'miu
Jan 01, 2018 15:29Sojojin kasar Masar ne suka sanar da daukar matakan tsaron a kusa da majami'ai bayan harin da aka kai.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Karfafa Matakan Tsaro A Yankunan Da Majami'un Kasar Suke
Jan 01, 2018 03:13Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun karfafa matakan tsaro a dukkanin yankunan da majami'un kasar suke da nufin bai wa mabiya addinin kirista tsaro a lokacin bukukuwan shiga sabuwar shekara ta 2018.
-
Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya Bukaci Yaki Da Talauci A Kasar Masar
Dec 31, 2017 08:28Asusun bada lamuni na duniya ya bukaci gwamnatin Masar da ta dauki matakin yaki da talauci a kasarta.
-
Sojojin Masar Sun Kashe Kwamandojin Mayakan Yan Ta'adda 3 A Yankin Jiza
Dec 30, 2017 15:35Ma'aikatar cikin gida na kasar Masar ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun sami nasarar kashe shuwagabannin kungiyoyin yan ta'adda a yankin Jiza na arewacin kasar sun kuma kama wasu 10.