-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Daurin Shekaru Uku Kan Tsohon Shugaban Kasar
Dec 30, 2017 08:50Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin daurin shekaru uku a gidan kurkuku kan tsohon shugaban kasar Muhammad Morsi.
-
Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Nauyin Kai Wa Majami'ar Kibdawa Hari
Dec 30, 2017 06:52Kamfanin dillancin labarun Reuters ya nakalto shafin "A'amak" mai kusanci da Da'esh yana sanar da dauke nauyin kai wa majami'ar Mar-mina hari
-
An Kashe Jami'an Tsaron Masar 6 A Yankin Sinai Ta Arewa
Dec 29, 2017 03:05Kakakin Rundunar tsaron Masar ya sanar da cewa Sojoji 6 ne suka rasa rayukansu sanadiyar fashewar Bam a yankin Sinai ta arewa.
-
Masar: Sojoji Sun Kashe Wani Kwamadan Kungiyar 'Yan Ta'adda
Dec 28, 2017 15:31Majiyar tsaron Masar ta ce an kashe jagoran kungiyar 'yan ta'adda mai matukar hatsari a yankin Sina
-
Kungiyoyin Kare Hakin Bil-Adama Sun Yi Alawadai Kan Zartar Da Hukuncin Kisa A Kan 'Yan Ta'adda A Masar
Dec 27, 2017 14:44Kungiyoyin kare hakin bil-adama guda bakwai sun yi alawadai kan zartar da hukuncin kisa kan wasu Mutane 15 da aka same su da hannu wajen kai harin ta'addanci a wurin binciken jami'an tsaron kasar a yankin Sinai ta arewa shekaru hudu da suka gabata.
-
An Rataye Wasu 'Yan Ta'adda Su 15 A Kasar Masar Saboda Ayyukan Ta'addanci A Sinai
Dec 27, 2017 02:19Mahukutan kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa ta hanyar ratayewa kan wasu mutane 15 saboda samunsu da hannu cikin ayyukan ta'addanci musamman a yankin Sina'i na kasar.
-
Sudan Ta Kai Kasar Masar Kara A MDD Kan Yankin Halayeb Na Bakin Tekun Malia
Dec 26, 2017 15:52Ministan harkokin wajen kasar Sudan ya rubuta wata budaddiyar wasika go Majalisar dinkin duniya don nuna rashin amincewar gwamnatinsa kan abinda ake kira cinikin tsibirai tsakanin Masar da Saudia.
-
Masar: Sojoji Sun Kai Farmaki Akan 'Yan Ta'adda
Dec 26, 2017 04:16A jiya litinin ne sojojin kasar ta Masar suka sanar da kai hari akan maboyar 'yan ta'adda a arewacin kasar tare da kashe 10 daga cikinsu.
-
Kotu A Masar Za Ta Fara Zama Kan Batun Soke Takardar Dan Kasa Na Tsohon Shugaba Morsi
Dec 25, 2017 13:40Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar ma'aikatar shari'ar kasar za ta fara dubi kan yiyuwar soke takardar zama dan kasa na hambararren shugaban kasar Muhammad Morsi da aka gabatar mata.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa Na Kasar
Dec 25, 2017 03:09Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda na mutane 9 a yankin Sina da ke arewacin kasar.